Daukar Ma'aikata a Hukumar CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL, FIRE AND IMMIGRATION SERVICES BOARD (CDCFIB)
Wednesday, December 7, 2022
1 Comment
Daukar Ma'aikata a Hukumar CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL, FIRE AND IMMIGRATION SERVICES BOARD (CDCFIB)
Hukumar tsaron farin kaya ta najeriya, Nscdc zata bude yanar gizon daukar ma'aikata ranar litinin 12/12/2022 wanda suke da sha'awa zasu iya shiga yanar gizon dake kasa
Mukaman da za'a Dauka sun hadada Corps Assistance (CAII), Corps Assistance (CAIII), Inspector Cade,, inspector Ic compass 07 dasauransu.
Hukumar mutane dubu biyar 5,000 ne gwamnatin tarayya ta bayar da umarni a dauka domin shiga aikin hukumar tsaron farin kaya ta najeriya NSCDC.
Yadda Zaku Cike NSCDC Recruitment na 2022/23
Labarai cikin hotuna
ALLAH yasa mudace baki daya
Yas
ReplyDelete