-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cikakken Bayani, Abubuwanda Ake Bukata da Yadda Zaku Cike Aiki a Hukumar Tsaro Ta Nigeria da Civil Defense Corp da Za'a Buɗe Gobe Litinin, 12 Ga Disamba, 2022

Hukumar tsaro ta civil defense ta sanar da cewa za ta bude shafinta na yanar gizo na daukan aiki daga ranar Litinin,12 ga watan Disamba zuwa 26 ga watan Disamba 2022

An fitar da sanarwar fara daukan sabbin ma'aikatan ne ta shafin yanar gizon

https://www.cdfib.career/

1. Masu son neman aikin su ziyarci shafin hukumar a nscdc gov ng ko careers domin karanta dukkan umurni, dokoki da abubuwan da ake bukata don neman aikin.

2. Latsa 'apply': Bayan mai neman aikin ya karanta umarnin da aka bayar a shafin yanar gizon, ana umartan shi da ya danna kan alamar APPLY don ci gaba.

3. Shigar da bayanan rayuwa: Wannan shine matakin da za a fara cike baynai gadan-gadan kuma dole a cike su yadda ya dace. Wasu daga cikin bayanan sun hada da cikakken suna, ƙasa ta asali, jinsi, lambar shaidar dan ƙasa, da wasu da dama.

4.Dora takardun shaidarka da katin shaidar dan ƙasa: A ƙarshen cike fom din, za a nemi masu neman aiki su ɗora takardar shaidar karatunsu da takardar shaidar zaman dan ƙasa.

5.Ka turo fom din neman aikin: Wannan shi ne mataki na ƙarshe. Abin da ake buƙata daga mai nema shi ne danna maɓallin aikawa bayan ya tabbatar duk bayanan da aka cika daidai ne.

Abubuwan da ake bukata don daukan aikin Civil Defence na 2022 

(Maza) - 1.68m Tsawo 

(Mata) - 1.65m Tsawo

Shekara - 18-30

https://www.cdcfib.career/

Yadda Zaku Cike

Domin cike aiki a hukumar yi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa

https://www.cdcfib.career/

1 Response to "Cikakken Bayani, Abubuwanda Ake Bukata da Yadda Zaku Cike Aiki a Hukumar Tsaro Ta Nigeria da Civil Defense Corp da Za'a Buɗe Gobe Litinin, 12 Ga Disamba, 2022"