Ana Neman Masu Shara da Goge-Goge Akamfanin Work Dey HR Services[Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month]
Friday, December 30, 2022
1 Comment
Ana Neman Masu Shara da Goge-Goge Akamfanin Work Dey HR Services[Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month]
Work Dey HR Services kamfani ne mai ba da shawara kan Zamantakewa, Kasuwanci, Karatu, Al'amurran Yau-da-Gobe, da dai sauransu, kamfanin nada mazauni ne a abuja birnin tarayya.
Kamfanin na neman masu shara da goge-goge.
Abubuwanda Ake Bukata
- Takardar OND , Secondary School (SSCE)
- Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month
- Kasance mai tsafta
- Kasance mai iya yin Decoration
- Kasance mai da'a
Yadda Zaku Cike
Masu shawar cike wannan aikin suyi amfani da shafin yanar gizo-gizo dake a kasa domin cikewa
Very very nice
ReplyDelete