An Rufe Cike Shirinnan Na Tallafi Mai Taken "APPLICATION FOR MOBILE WEB DEVELOPER TRAINING" ga Matasan Najeriya
An Rufe Cike Shirinnan Na Tallafi Mai Taken "APPLICATION FOR MOBILE WEB DEVELOPER TRAINING" ga Matasan Najeriya
Shi wannan training din za ayishine akan mobile/web developer sabon samun daman makin aiki daga fannini daban dabam kuma hada haɗin kan Federal Ministry of Education a samarda wannan shiri domin taimakawa masu so sukoyi kirkiran website dakuma gyarashi wato design dinsa kenan sannan zadau tsawon sati dayane ana wannan training din bawai jimawa za ayiba wato daga 5 December zuwa 9 December shikenan an gama
1. Masu nema daga North Central
http://bit.ly/NITDADeveloperAbuja
2. Masu nema daga South East
http://bit.ly/NITDADeveloperEnugu
3. Masu nema daga North West
http://bit.ly/NITDADeveloperKano
4. Masu nema daga South South
http://bit.ly/NITDADeveloperRivers
5. Masu nema daga North East
http://bit.ly/NITDADeveloperGombe
6. Masu nema daga South West
http://bit.ly/NITDADeveloperLagos
Wadanne sune kadai jahohin da zasu samamu daman shiga cikin wannan shirin
Ranar Rufewa: November 28th, 2022
0 Response to "An Rufe Cike Shirinnan Na Tallafi Mai Taken "APPLICATION FOR MOBILE WEB DEVELOPER TRAINING" ga Matasan Najeriya"
Post a Comment