Yadda Zaki hada Lemon Zogale
Monday, November 28, 2022
Comment
Yadda Zaki hada Lemon Zogale
Abubuwan Buk'ata;
Cucumber
Madara
Zuma
Flavour
dafarko zaki wanke zogalenki sai kizuba a blender ki markada. Bayan kinyi wannan ki wanke cucumberki kiyankata kanana kana kiyi blending dinshi sosai har sai yayi laushi. Idan yayi laushi saiki samu abu tsaftataccen abu ki tace,saiki zuba madara amma ta ruwa inkuma tagarice saiki damata da ruwa kizuba,saiki zuba zuma sannan kisa flavor kijuya kisa a fridge tayi sanyi, sai ayi serving!
0 Response to "Yadda Zaki hada Lemon Zogale"
Post a Comment