-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

N-power ta Fitarda Sabon Shiri Mai Suna Work Nation ga Masu cin Gajiyar Shirin N-power Batch C1

N-power ta Fitarda Sabon Shiri Mai Suna Work Nation ga Masu cin Gajiyar Shirin N-power Batch C1

N-power ta Fitarda Sabon Shiri Mai Suna Work Nation ga Masu cin Gajiyar Shirin N-power Batch C1 

Mene ne WORK NATION

WORK NATION dandali ne da aka gina domin habaka hazikan matasa da kuma kwarewa tare da samar da damammaki a duk faɗin duniya.

Don tabbatar da cewa an dakile matsalar rashin aikin yi a kasar nan, Gwamnatin Tarayya ta kara daukar mataki na gaba wajen bullo da shirin WORK NATION inda za a horar da wadanda suka ci gajiyar Npower C1 tare da hada kai da Hukumar samarda damammaki a fadin duniya domin inganta rayuwar matasa da kuma sama masu Sana'o'i domin dogaro dakai.

Hukumar N-power tayi kira ga waɗanda sukaci gajiyar shirin N-power Batch C1 da su hanzarta daukar jarabawa yakin kuma su saka hankuri wajan tantance wadanda za'a dauka domin cin gajiyar sabon shirin mai taken WORK NATION.

Bangarorin da zaku iya kwarewa acikin shirin WORK NATION

  • 1) Business Analyst
  • 2) Customer Service
  • 3) Engineering
  • 4) Accounting
  • 5) Management
  • 6) Construction
  • 7) Full stack development
  • 8) Petroleum engineering
  • 9) Administrative assistant
  • 10) Marketing
  • 11) Customer Service Representative
  • 12) Aviation
  • 13) Sales Management
  • 14) Mechanical engineering
  • 15) Data analyst
  • 16) Human resources

Yadda Zaku Cike Ko Daukar Jarabawa

Shafin su: www.worknation.ng

Shafin yin rijista: https://www.worknation.ng/sign-up

Shafin Shiga: https://www.worknation.ng/login



ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya


1 Response to "N-power ta Fitarda Sabon Shiri Mai Suna Work Nation ga Masu cin Gajiyar Shirin N-power Batch C1 "

  1. Gsky dai akwai matsala a wannan website din aka ce ayi rajista domin sam baya tafiya

    ReplyDelete