Masu Neman Aikin Kidaya Na Hukumar NPC ku Daure ku Karanta Wannan Sakon
Monday, November 14, 2022
5 Comments
Masu Neman Aikin Kidaya Na Hukumar NPC ku Daure ku Karanta Wannan Sakon
Hukumar Kidaya da Kididdiga ta Kasa wato National Population Commission (NPC) tana sanar da daukacin Al'umar Nigeria akan cewa masu son cike Aikin Kidaya na shekarar 2023 na Wucin Gadi zasu iya cikewa yanzu!
Sa'annan kuma, wadanda suka fara cikewa a baya zasu iya kammalawa yanzu, a madadin mahukunta na wannan gida mai Albarka muke kara fadakar da mutane akan cewa idan mutum zai cike wannan aiki ya nutsu ya cike ADHOC STAFF ne ba NPC STAFF ba yawanci wannan shine babban Matsalar da mutane ke fuskanta.
Shafinda zaku cike
Ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
http://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng
Muna yi ma kowa fatan nasara!!!
To wanda yacikeko shikuma yazaiyyi?
ReplyDeleteNazo wajen capturing din photo amma ya kiyayi clicking
ReplyDeletehussainimaina562@gmail.com
ReplyDeletehussainimaina562@gmail.com
ReplyDelete12345678
ReplyDelete