Kwana Biyar (5) Suka Rage a Rufe Shirinnan Na Tallafi Mai Taken "APPLICATION FOR MOBILE WEB DEVELOPER TRAINING" ga Matasan Najeriya
Kwana Biyar (5) Suka Rage a Rufe Shirinnan Na Tallafi Mai Taken "APPLICATION FOR MOBILE WEB DEVELOPER TRAINING" ga Matasan Najeriya
Hukumar National Information Technology Development Agency NITDA na kira ga matasa 'yan Najeriya masu sha'awar koyon MOBILE WEB DEVELOPER. Wannan ya zo ne bisa dabarun NITDA don bunkasa fasahar dijital, kirkire-kirkire na dijital da kasuwanci, da inganta abubuwan cikin gida, don cimma nasarar tattalin arzikin dijital ga Najeriya.
Yadda Zaku Cike
Idan kuna da ra'ayin cike wannan tallafin kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa mu sani ko wane yanki a yana da nashi link address na cikewa to musa ido sosai kuma mu karanta kafin cikewa.
1. Masu nema daga North Central
http://bit.ly/NITDADeveloperAbuja
2. Masu nema daga South East
http://bit.ly/NITDADeveloperEnugu
3. Masu nema daga North West
http://bit.ly/NITDADeveloperKano
4. Masu nema daga South South
http://bit.ly/NITDADeveloperRivers
5. Masu nema daga North East
http://bit.ly/NITDADeveloperGombe
6. Masu nema daga South West
http://bit.ly/NITDADeveloperLagos
Ranar Rufewa: November 28th, 2022
0 Response to "Kwana Biyar (5) Suka Rage a Rufe Shirinnan Na Tallafi Mai Taken "APPLICATION FOR MOBILE WEB DEVELOPER TRAINING" ga Matasan Najeriya"
Post a Comment