Kanfanin Sadarwa na MTN ya Buɗe Shafin Tallafi ga Ɗalibai
Tuesday, November 8, 2022
Comment
Kanfanin Sadarwa na MTN ya Buɗe Shafin Tallafi ga Ɗalibai
Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafi mai albarka wato www.haskenews.com.ng yau shafin haskenews zai kawo maku bayanin sabon tallafi da kanfanin sadarwa na MTN suka budewa ɗalibai masu karatu ko shawar karatu a fannin kimiyya da fasaha ko kuma a fannin ilimin kimiyya da fasaha.
Yadda Zaku Cike
Idan kuna da shawar cike wannan tallafin kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa:
https://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss
Ku tabbatar kun tura wannan posting din a social media platforms Domin kowa yasamu damar cike wannan Tallafin karatu.
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Kanfanin Sadarwa na MTN ya Buɗe Shafin Tallafi ga Ɗalibai"
Post a Comment