-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin Sadarwa na MTN ya Sake Buɗe Shirinnan na Bawa Ɗalibai Tallafin Karatu

Kamfanin Sadarwa na MTN ya Sake Buɗe Shirinnan na Bawa Ɗalibai Tallafin Karatu

Kamfanin Sadarwa na MTN ya Sake Buɗe Shirinnan na Bawa Ɗalibai Tallafin Karatu

Gidauniyar MTN ko MTN Group Limited, a da M-Cell, kamfani ne na sadarwa na wayar hannu na Afirka ta Kudu, wanda ke aiki a yawancin kasashen Afirka da Asiya. Babban ofishinsa. Kanfanin MTN na daya daga cikin manyan kamfanoni dake da dumbin kostoma a Najeriya. a yanzu haka kanfanin ya buɗe shafin bayarda tallafin karatu ga ɗalibai masu ra'ayin karatu a bangaren kimiyya da fasaha ku biyomu acikin wannan shafi mai albarka na Haskenews.com.ng zamu kawo maku bayanai da kuma yadda zaku ci gajiyar wannan shirin na Kamfanin Sadarwa na MTN.

Yadda Zaku Cike

Idan kuna da shawar cike wannan tallafin kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa: 

https://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss

Ku tabbatar kun tura wannan posting din a social media platforms Domin kowa yasamu damar cike wannan Tallafin karatu.

0 Response to "Kamfanin Sadarwa na MTN ya Sake Buɗe Shirinnan na Bawa Ɗalibai Tallafin Karatu"

Post a Comment