Hukumar Nigeria Jubilee Fellows Programme(NJFP) Sun Fitarda Sunayen Waɗanda Za'a Bawa Tallafin ₦100,000 a Kowane Wata Har Tswaon Shekara Daya
Thursday, November 24, 2022
Comment
Hukumar Nigeria Jubilee Fellows Programme(NJFP) Sun Fitarda Sunayen Waɗanda Za'a Bawa Tallafin ₦100,000 a Kowane Wata Har Tswaon Shekara Daya
NJFP shiri ne da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ke jagoranta, tare da tallafi daga shirin cii gaban Majalisar dinkin duniya (UNDP) da Kungiyar Tarayyar Turai (EU), domin horarda matasa masu kwalin digiri 20,000. Hukumar Nigeria Jubilee Fellows Programme(NJFP) ita keda alhakin daukar masu cin gajiyar. a yanzu haka hukumar ta fitarda jerin sunayen wadanda zasuci gajiyar sharin. Inda wanda yayi Nasarar samun shiga cikin shirin zai sami tallafin ₦100,000 duk kowane wata har zawon Shekara daya.
Domin Sauke Sunayen Latsa Kasa
0 Response to "Hukumar Nigeria Jubilee Fellows Programme(NJFP) Sun Fitarda Sunayen Waɗanda Za'a Bawa Tallafin ₦100,000 a Kowane Wata Har Tswaon Shekara Daya"
Post a Comment