Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) tare da hadin gwiwar gidauniyar Ascend Studios tana sanar da kaddamar da shirin samar da fasahar kere-kere (CTP), 2022
Friday, November 4, 2022
Comment
Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) tare da hadin gwiwar gidauniyar Ascend Studios tana sanar da kaddamar da shirin samar da fasahar kere-kere (CTP), 2022
Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) tare da hadin gwiwar gidauniyar Ascend Studios tana sanar da kaddamar da shirin samar da fasahar kere-kere (CTP), 2022. Shirin na da nufin bunkasa da kuma farfadowa da fasahar kere-kere a Najeriya domin bunkasa sana’o’i da samar da ayyukan yi.
Shafin Cikewa: https://bit.ly/2022ctp
Ranar da aka bude aikace-aikace: 3 ga Nuwamba
Ranar da za'a rufe aikace-aikace: 11 ga Nuwamba
Za'a gudanarda shirin daga 21st na Nuwamba - 7th Disamba 2022
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) tare da hadin gwiwar gidauniyar Ascend Studios tana sanar da kaddamar da shirin samar da fasahar kere-kere (CTP), 2022"
Post a Comment