-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hanya Mafi Sauki da Zaku Magance Matsalar "NIN verification unavailable" a Shafin Daukar Ma'aikata na NPC

Hanya Mafi Sauki da Zaku Magance Matsalar "NIN verification unavailable" a Shafin Daukar Ma'aikata na NPC

Hanya Mafi Sauki da Zaku Magance Matsalar "NIN verification unavailable" a Shafin Daukar Ma'aikata na NPC

Barkarmu da wara haka, shin kana daya daga cikin masu shawar cike aikin wucen gadi a Ma'aikatar Kididdiga ta Kasa Wato National Population Commission (NPC) Ad-hoc staff kuma kana fuskantar matsalar " NIN verification unavailable" a wajan cike aikin ? Idan amsarka "Haka ne" to tabbas kazo inda za'a magance maka wannan matsalar. Shafin Haskenews.com.ng ya tattara bayanai, dakuma hanyoyin magance matsalar "NIN verification unavailable" ku biyomu anan:-

Dafarko: Mai cikewa ya sani akwai abubuwanda ke haifar da matsalar "NIN verification unavailable"

  • Matsala 1: Rashin wadataccen network
  • Matsala 2: Kuskure wajan saka lambobin NIN
  • Matsala 3: Amfani da browser marar karfin network
  • Matsala 4: Rashin yin refreshing bayan ganin matsalar a karon farko

Domin magance wannan matsalar ka tabbatar da cewa ka magance matsalolin da muka lissafa a sama sai ka latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Hanya Mafi Sauki da Zaku Magance Matsalar "NIN verification unavailable" a Shafin Daukar Ma'aikata na NPC"

Post a Comment