Hanya Mafi Sauki da Zaku Magance Matsalar "This Application I.D Has Been Registered" a Shafin Daukar Ma'aikata na NPC
Hanya Mafi Sauki da Zaku Magance Matsalar "This Application I.D Has Been Registered" a Shafin Daukar Ma'aikata na NPC
Barkarmu da wara haka, bayan samun tambayoyin a shafinmu mai albarka na Haskenews.com.ng na cewa yaya mutum zai magance matsalar "This Application I'D Has Been Registered" hakan ya bamu kwarin gwiwa domin mu amsa maku wannan tambayar
Dafarko dai duk wanda yaga nasa yasa masa haka to anyi verify din NIN dinsa kawai zaije ya shiga previous ne, idan ya shiga zai kaika inda zai ce kasa APPLICATION CODE kawai sai kasa lambobinka na NIN zai bude maka dan uwa.
Idan baka fahimta ba kabiyomu zamuyi maka bayani anan dalla-dalla
STEP 1: Latsa shafin yanar gizo-gizon dake a kasa http://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng
STEP 2: Latsa "Start Application" yakin ka danna "Resume previous application"
STEP 3: Shigarda bayanan NIN ko APPLICATION CODE yakin ka Latsa resume application
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
Kuma dan Allah Dan uwana yacika Amman yamantada cord yazaiyi?
ReplyDelete