[Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month] Kamfanin Carparts Nigeria Automobile Limited na Daukar Kwararrun Direbobin Mota da Suka San Hanyar Lagos
Friday, November 25, 2022
1 Comment
[Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month] Kamfanin Carparts Nigeria Automobile Limited na Daukar Kwararrun Direbobin Mota da Suka San Hanyar Lagos
Kamfanin CarpartsNigeria Automobile Limited ya buɗe shafin daukar kwararrun direbobin mota da suka kware wajan tuki kuma suka san hanyar lagos
- Ka kasance ka mallaki takardar kammala karatun OND, ko SSCE / GCE / NECO.(Sakandare)
- Shekaru gwaninta a tuki 1 zuwa 2
- Kasance kasan hanyar lagos.
- Ingantacciyar lasisin tuƙi da Lasra.
- Kasance mai iya zama a kamfanin
Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month
Yadda Zaku Cike
Masu sha'awa su aika da CV ɗin su zuwa: support@carpartsnigeria.com
Allah Yasa Mu Dace Baki Daya
Buhari
ReplyDelete