Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fitarda Sunaye - Sauke Sunayen Domin Dubawa
Sunday, October 2, 2022
Comment
Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fitarda Sunaye - Sauke Sunayen Domin Dubawa
Yanzu Haka Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fara Tura Sako Zuwa Ga Mutanen Da Suka Nemi Aiki Acikin Rundunar Ta Sojojin Ruwa Wato NAVY
Sakon Yana Dauke Sanarwar Zabar Mutanen Da Sukayi Nasara Sunansu Ya Fito A Shortlisted Tare Da Bayyana Ranar Da Za'ayi Jarabawa Hadi Da Gwajin Lafiya Na Masu Neman Aikin Navy Kowa Zaije Training Center Da Zaba Alokacin Da Yake Cikin Form Domin Yin Aptitude Test Dinsa Achan
Ranar Da Za'ayi Aptitude Test Itace
ASSABAR :- 08/10/2022
Sauke Sunay
Idan kana daya daga cikin wadanda suka cike aiki a rundunar sojojin ruwa to latsa kasa domin sauke sunayen wadanda sukayi nasara domin rubuta jarabawar CBT.
Munayima Kowa Fatan Alkhairi
0 Response to "Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fitarda Sunaye - Sauke Sunayen Domin Dubawa"
Post a Comment