Masu karatun Degree, Masters da Ph.D, hukumar ba da tallafin karatu ta tarayya ta fitarda sunaye
Sunday, October 2, 2022
Comment
Masu karatun Degree, Masters da Ph.D, hukumar ba da tallafin karatu ta tarayya ta fitarda sunaye
Hukumar ba da tallafin karatu ta tarayya ta fitarda jerin sunayen ɗalibai da zasu zana jarabawar CBT a ranar Asabar, 15 ga watan Oktoba 2022 domin basu tallafin kuɗi don ci gaba da karatun a makarantunda ke a ƙasar nan ta Najeriya. Don haka wannan kira ne ga ɗalibai da hanzarta dubawa domin ganin Rana, Wuri da inda zasu zana jarabawarsu.
Muhimman Abubuwanda Za'azo Dasu Wajan Zana Jarabawa
Duk Masu Neman Ya kamata su zo wurin CBT tare da abubuwanda aka zayyana a kasa;
- 1. Copy na takardar shiga makaranta ko Jamb admission letter
- 2. Copy na CBT Slip wadda ke nuna wuri da lokacin jarrabawa
Yadda Zaku Duba Idan Kuna Cikin Wadanda Zasu Rubuta Jarabawa
Idan kuna so ki duba cibiyar CBT naku kuyi amfani da adireshinda ke a kasa yakin ku shigar da lambar wayar ku ko Lambobi 6 na Ƙarshe na lambar mai neman.
https://fsbn.com.ng/applicants/cbt
All the best
0 Response to "Masu karatun Degree, Masters da Ph.D, hukumar ba da tallafin karatu ta tarayya ta fitarda sunaye"
Post a Comment