Maganin Ciwon Sanyi, Hiv, Kanjamau, Sugar, Ciwon Mara, Daji, Rikicewar Al'ada Da Sauransu Na Gargajiya
Maganin Ciwon Sanyi, Hiv, Kanjamau, Sugar, Ciwon Mara, Daji, Rikicewar Al'ada Da Sauransu Na Gargajiya
LEMUN TSAMI, CITTA,KANUMFARI DA KIMBA.
ka nemi lemun tsami kwara uku ka yayyanka,da citta qwara daya babba,da kanumfari kadan,da kimba kwara biyar sai ka hadesu waje daya ka zuba ruwa masu kyau lita uku sai ka tafasa sai sun tafasa sosai sannan ka safke idan sun huce ka sha daya bisa uku na karamin kofi bayan an ci abinci da safe ko kuma da yamma kada a sha da dare.
Ka sha a kullum zuwa sati daya.
Idan ka ji alamun zai baka matsala ka jinkirta daga shan maganin ko ka rage yawan shan maganin amma zai maka aiki a jiki sosai.
Maganine mai karfi dake magance
1.Ciwon Mara da rikicewar al'ada da zubar jini sosai ga mata a yayin period.
Yana maganin Ciwon daji
Ciwon sanyi na sypilis
Cutar kuturta
Ciwon zafi
Kumburin ciki
Yoyon fitsari
Basir mai tsiro cikin dubura waton internal pile
Cutar kanjamau
Ciwon sugar
Ciwon daji mai rike jiyojin wuya
Tarin Bronchitis
Tarin nimoniya
Kumburin jiki
Zafin fitar fitsari waton na prostate enlargement.
yawan zuwa fitsari ba kakkautawa
Ciwo a yayin saduwa ko lokacin inzali
Zafin ciki kamar mai ulcer kuma ba ulcer bace.
Yawan tusa
Cutukan gidibe.
Wankin dattin ciki sabili da ciciye
Narkarda tsakuwar qoda
Narkarda kitsen tumbi
Narkarda zaqi a cikin jiki.
Mace mai sabon ciki kada ta sha
Kananin yara kada su sha.
Tsofaffin da suka manyanta kada su sha.
Mai fama da jinya mai nauyi a jiki kada ya sha.
Ko lafiyarka lau zaka iya sha domin samun karfin jiki da lafiya a jijinka
Idan an amfana ayi man addu'a Allah ya biya man bukatua na alhairi.
Credit: Ciwo da magani
0 Response to "Maganin Ciwon Sanyi, Hiv, Kanjamau, Sugar, Ciwon Mara, Daji, Rikicewar Al'ada Da Sauransu Na Gargajiya"
Post a Comment