Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya Karkashin shirin "Agriculture for Food and Jobs Plan (AFJP)" sun fara biyan manoma kuɗin "Post Hervest Losses" wato kudin girbi, kuɗin biyan yan aiki da kuma kuɗin zirga-zirgar abinci domin ajiya
Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya Karkashin shirin "Agriculture for Food and Jobs Plan (AFJP)" sun fara biyan manoma kuɗin "Post Hervest Losses" wato kudin girbi, kuɗin biyan yan aiki da kuma kuɗin zirga-zirgar abinci domin ajiya.
FMARD ma'aikata ce da keda hurumin tabbatar da wadatar abinci a amfanin gona, kiwo da kamun kifi, inganta ayyukan noma da samarda abinyi da yashafi noma, samarda albarkatun noma ga masana'antu, samarwa kasuwanni kayayyakin masana'antu da suka shafi harkar noma, samar da musanya na waje da taimakon zamantakewar karkara.
Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya Karkashin shirin "Agriculture for Food and Jobs Plan (AFJP)" sun fara biyan manoma kuɗin "Post Hervest Losses" wato kudin girbi, kuɗin biyan yan aiki da kuma kuɗin zirga-zirgar abinci domin ajiya.
Ma'aikatar tayi wannan magana ne a shafinta na WhatsApp inda ta bayyana cewa
Babban kalubalen da manoma ke fuskanta shine asarar amfanin gona.
Wannan tallafin zai tallafa wa kananan manoman mu na biyan kudin girbi, kuɗin biyan yan aiki da kuma kuɗin zirga-zirgar abinci domin ajiya. #FMARDPACE
Kikasan da haskenews.com.ng domin samun sabin labarai na FMARD Karkashin AFJP dazarar sun fitar.
0 Response to "Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya Karkashin shirin "Agriculture for Food and Jobs Plan (AFJP)" sun fara biyan manoma kuɗin "Post Hervest Losses" wato kudin girbi, kuɗin biyan yan aiki da kuma kuɗin zirga-zirgar abinci domin ajiya"
Post a Comment