Daukar Ma'aikatan NPC: Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023
Monday, October 31, 2022
6 Comments
Daukar Ma'aikatan NPC: Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023
Ana Sanar da Matasan mu cewa duk mai bukata zai iya applying aikin wuce gadi wato ad-hoc staff a National population commission. ga link din nan kasa, amma sai mai National Identification Number NIN.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023.
Abubuwa da zaka tanada
- National Identification Number
- Valid and
- Gmail Account
- Number Phone
http://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng
Abubuwanda Zaku Cike
Mu sani cewa kafin kammala cike wannan damar akwai steps kamar haka:-
- Personal Information
- Place Of Permanent Residence
- Contact Information
- Educational Information
- Work Experience
- Facial Capture
Shafinda zaku cike
Ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
IBRAHIM ABUBAKAR
ReplyDeleteYes
ReplyDeleteCensus
ReplyDeleteCensus
ReplyDeleteJameelu adam
ReplyDeleteCensus
ReplyDelete