-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bankin Raya Afirka da Haɓaka Masana'antu ya Buɗe Sabon Shirin Bayarda Tallafin Kuɗi da Horo Mai Suna "Fashionomics Africa Online Masterclasses Incubator And Accelerator Programs"

Bankin Raya Afirka don haɓaka masana'antu ta fitarda tallafi da kuma bada horo ga yankasuwa kuma kwararru a harkar Fashion domin bunkasa kasashen Afirka. Ayanzu haka anbude shafin cike tallafin mai taken" FASHIONOMICS AFRICA ONLINE MASTERCLASSES INCUBATOR AND ACCELERATOR PROGRAMS CALL FOR APPLICATION"

Fashionomics africa yunƙuri ne na ƙungiyar bankin ci gaban Afirka don haɓaka masana'antar dinki a Afirka a matsayin don ƙirƙirar ayyukan yi. Manufar ita ce karfafa haɗin gwiwar yanki, kasuwanci tsakanin kasashen Afirka, bunƙasa kasuwanci da samar da daidaito tsakanin al'ummomi.

shirye-shiryen zai dauki makonni 8 ana gabatardashi kuma za'a koyarne acikin harshen Ingilishi, Faransanci, Larabci da Fotigal.

Ire-Iren Kasuwanci da Zaku Cike

  • Fashion designer
  • Fashion entrepreneur
  • Fashion supplier
  • Fashion industry expert
  • Donor
  • Investor
  • Media
  • Other

Yadda Zaku Cike

Domin cike wannan tallafin kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa

https://fashionomicsafrica.org/incubator-and-accelerator-programs-call-for-applications

Tuntuba

Domin tuntuba ko karin haske dan gane da wannan tallafin ku ziyarci

info@fashionomicsafrica.org

Yadda form din cikewa yake dazarar kun bude

ALLAH yasa mudace baki daya

0 Response to "Bankin Raya Afirka da Haɓaka Masana'antu ya Buɗe Sabon Shirin Bayarda Tallafin Kuɗi da Horo Mai Suna "Fashionomics Africa Online Masterclasses Incubator And Accelerator Programs""

Post a Comment