Anfara Daukar Ma'aikata a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya (NESCO) Limited Wato "Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)"
Anfara Daukar Ma'aikata a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya (NESCO) Limited Wato "Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)"
Gurabe 5 aka fara ɗauka
1. Chief Accountant
Personal Assistant (PA) to the Managing Director
2. Electrical & Mechanical
3. Engineering Technician
4.Electrical & Mechanical Engineer
5. Cook / Housekeeper
Ku tabbatar kun dace da takardar karatunku dakuma Aikin da Zaku nuna.
Yadda Zaku Cike.
Hanya biyu ne zaka iya yin Amfani Da ita domin cike wannan Aikin.
1. Masu sha’awa wadanda suka cancanta su aika da Cover Letter, Copies na Certificates da Curriculum Vitae (CV) hadi da saka sunan aikin da suke bukata daga cikin wadanda aka jera a Sama, sunan unguwa, lambar waya da kuma referees wato wadanda suka tsaya maka. Aika Zuwa wannan email Adireshinda ke a kasa.
Hanya ta Biyu
Latsa rubutunda ke a kasa domin cikewa
https://www.myjobmag.com/job-applications/443127
Ranar rufewa on 30/10/2022
Allah yabada sa a
0 Response to "Anfara Daukar Ma'aikata a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya (NESCO) Limited Wato "Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)""
Post a Comment