Ana ci Gaba da Cike Sabon Tallafin Kuɗi Kamfanin Sadarwa na MTN Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa, Sunan Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant"
Sunday, October 23, 2022
Comment
Ana ci Gaba da Cike Sabon Tallafin Kuɗi Kamfanin Sadarwa na MTN Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa, Sunan Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant"
Kamfanin sadarwa na MTN na gayyatar ‘yan Najeriya domin cike tallafin Naira Miliyan 68 na MTN Pulse da suka warewa ‘yan kasuwa musamman mazauna a Najeriya.
Buri da Fa'idodin MTN Pulse Blow My Hustle Grant
Shirin MTN Pulse 'Blow My Hustle' Kamfen ne na Ƙarfafa Matasa da aka haɗa domin tsara domin fitowa da hazakar matasa ƴan kasuwa a Najeriya tare da ba su ƙarfin gwiwa ta hanyar nishadantardasu. Shidai wannan shirin zai tallafawa ƙananan yan kasuwa da kuma sabbin yan kasuwa.
Yadda Zaku Cike
Da farko, kuna buƙatar ziyartar gidan yanar gizon Pulse
https://mtnpulsebmh.com/submit
Cikakken Bayani cikin video kan yadda zaku cike sabon tallafin Kamfanin MTN
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Ana ci Gaba da Cike Sabon Tallafin Kuɗi Kamfanin Sadarwa na MTN Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa, Sunan Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant""
Post a Comment