An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya (NESCO)Limited Wato "Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)"
An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya (NESCO)Limited Wato "Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)"
Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited [NESCO (Nigeria) Limited] an gina ta a ƙarƙashin Dokar Kamfanoni na Dokokin Najeriya. Babban aikinta shi ne samarda, wutar da rarrabawa, da kuma jigilar wutar lantarki a jihar Filato da jihohin da ke makwabtaka da ita.
Ayuka da aka buɗe
- Chief Accountant
- Personal Assistant (PA) to the Managing Director
- Electrical & Mechanical Engineering Technician
- Electrical & Mechanical Engineer
- Cook / Housekeeper
Yadda Zaku Cike
Masu sha'awa wadanda suka cancanta su aika da Cover Letter, Copies na Certificates da Curriculum Vitae (CV) hadi da saka sunan aikin da suke bukata daga cikin wadanda aka jera a sama, sunan unguwa, lambar waya da kuma referees wato wadanda suka tsaya maka. Aika zuwa wannan email Adireshinda ke a kasa
The Chairman of the Board of Directors,
Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited,
10 Barkin Ladi Road,
P. O. Box 15,
Bukuru, Jos South,
Plateau State, Nigeria.
Zaku iya cikewa kai tsaye ta amfani da latsa apply now dake a kasa.
0 Response to "An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya (NESCO)Limited Wato "Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)""
Post a Comment