An Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi da Horo a Kungiyar Bankin Raya Afirka da Haɓaka Masana'antu, Taken Shirin "Fashionomics Africa Online Masterclasses Incubator And Accelerator Programs"
An Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi da Horo a Kungiyar Bankin Raya Afirka da Haɓaka Masana'antu, Taken Shirin "Fashionomics Africa Online Masterclasses Incubator And Accelerator Programs"
Kungiyar Bankin Raya Afirka don haɓaka masana'antu ta fitarda tallafi da kuma bada horo ga yankasuwa kuma kwararru a harkar Fashion domin bunkasa kasashen Afirka. Ayanzu haka anbude shafin cike tallafin mai taken" FASHIONOMICS AFRICA ONLINE MASTERCLASSES INCUBATOR AND ACCELERATOR PROGRAMS CALL FOR APPLICATION"
Fashionomics africa yunƙuri ne na ƙungiyar bankin ci gaban Afirka don haɓaka masana'antar dinki a Afirka a matsayin don ƙirƙirar ayyukan yi. Manufar ita ce karfafa haɗin gwiwar yanki, kasuwanci tsakanin kasashen Afirka, bunƙasa kasuwanci da samar da daidaito tsakanin al'ummomi.
shirye-shiryen zai dauki makonni 8 ana gabatardashi kuma za'a koyarne acikin harshen Ingilishi, Faransanci, Larabci da Fotigal.
Yadda Zaku Cike
Domin cike wannan tallafin kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa
https://fashionomicsafrica.org/incubator-and-accelerator-programs-call-for-applications
Tuntuba
Domin tuntuba ko karin haske dan gane da wannan tallafin ku ziyarci
0 Response to "An Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi da Horo a Kungiyar Bankin Raya Afirka da Haɓaka Masana'antu, Taken Shirin "Fashionomics Africa Online Masterclasses Incubator And Accelerator Programs""
Post a Comment