Ɗaliban Degree ₦75,000, Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester Gwamnatin Tarayya Zata Bawa Ɗalibai Masu Karatun Education
Sunday, October 2, 2022
Comment
Ɗaliban Degree ₦75,000, Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester Gwamnatin Tarayya Zata Bawa Ɗalibai Masu Karatun Education
Gwamnatin tarayya ta ƙarƙashin Federal Scholarship Board a shirin nan da aka ƙaddamar mai suna education bursary award, tana sanar da dukkan ɗaliban da suke karantar education a matakin gaba da sakandire cewa ta buɗe portal domin applying na scholarship.
Sharaɗin shine: dole ka zama kana karantar EDUCATION a Jami'a ko kuma kwalejin ilimi. BANDA MASU YIN PART TIME.
Tsare- Tsare
- Ɗaliban Degree ₦75,000 Duk Semester
- Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester
Abubuwanda ake bukata yayin cikewa
- BIO DATA
- Name:
- NIN:
- Date of birth:
- Gender:
- Academic level:
- State:
- L.G.A
- ADDRESS:
- PHONE NUMBER:
- EMAIL ADDRESS:
- MARITAL STATUS:
PARENT INFORMATION
- NAME:
- OCCUPATION:
- PHONE NUMBER:
- RELATIONSHIP:
NEXT OF KIN
- NAME:
- OCCUPATION:
- PHONE NUMBER:
- RELATIONSHIP:
INSTITUTE
- SCHOOL NAME:
- STATE:
- DEPARTMENT:
- QUALIFICATION:
- COURSE:
- YEAR OF ADMISSION:
- CATEGORY OF STUDY:
- CURRENT LEVEL:
- CURRENT CGPA:
TAKARDU DA ZAKU GABATAR
- School I.D Card
- Admission letter
- Photo passport
RANAR RUFEWA
- Zasu rufe rijistar ranar 21st October, 2022
YADDA ZAKU CIKE
Ga link ɗinnan ga wanda zasu iya cikawa https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/35565
Sanarwar hukumar bada tallafi ga ɗalibai ta Gwamnatin Tarayya
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Ɗaliban Degree ₦75,000, Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester Gwamnatin Tarayya Zata Bawa Ɗalibai Masu Karatun Education"
Post a Comment