Labari mai daɗi daga Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa
Wednesday, September 7, 2022
Comment
Labari mai daɗi daga Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa za ta ɗauki ma'aikatan wucin gadi don gudanar da aikin zaɓe na 2023 yanar gizon daukar ma'aikatar zata fara aiki ne ranar laraba mai zuwa 14th Sept., 2022 zuwa 14th Dec., 2022.
Masu sha'awa su ziyarci yanar gizon nan fake kasa www.inecnigeria.org Allah ya bada ikon yi.
Ku kasance damu domin sanardaku dazarar a bude mun gode. Haskenews.com.ng
ALLAH yasa mudace baki daya kuma ya bamu nasara
0 Response to "Labari mai daɗi daga Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa"
Post a Comment