Labari Mai Dadi: Shafinda zaku duba approval naku da kuma yadda zaka dawo da TCF REFERENCE NUMBER naku
Labari Mai Dadi: Shafinda zaku duba approval naku da kuma yadda zaka dawo da TCF REFERENCE NUMBER naku
A Kwanannan bankin Nirsal Microfinance Bank sun ci gaba da approval na masu neman bashin TCF non- interest loan wato bashi marar kudin ruwa wanda ake bawa wadanda kalubale da bala 'o'i suka fadawa da kuma tauyewa da cutar annobar coronavirus ta haifar domin farfadowa daga wadannan hanyoyi. Idan kasan kacike zaka iya dubawa kai tsaye ta adireshinda ke a kasa
https://nibloans.nmfb.com.ng/getofferletter
Idan kuma kun manta da TCF number naku kubiyomu acikin wannan shafin zamuyi maku bayani dalla-dalla kam yadda zaku dawo da ita kuma kuduba idan kin dace
Mutane da dama suna tambayar ya zasu dawo da tcf numban su da suka mance, kasancewar da farko Nirsal sun ce TCF numba amfanin ta a iya lokacin applying ne. Hakan yasa mutane da dama basuyi saved nashi ko rubutashi ba.
Sai kuma yanxu nirsal suka futo da wani shafin da zaka sa TCF reference number dinka don duba Approval offer.
Maganar gaskiya ana dawo da tcf reference number, amma amfanin sa a iya Updating/validate na application ne, bayan kayi updating wannan tcf ɗin bazai yi aiki ba, ko kayi checking offer naka da shi ba sunan ka zaka gani ba, saboda.
TCF number da zaka duba Approval offer ɗaya ne (wanda aka baka a farkon cikawar ka) bayan wancan duk wani tcf da za'abaka wajen returning Applicant "temporary" ne.
Yadda zaka samu"one time" tcf reference number don yin updating na loan (cost of items) naka.
- Mataki 1 - Da farko zaka shiga https://nibloans.nmfb.com.ng
- Mataki 2 - sai kazaɓi Household ko SME (depending da nau'in loan naka)
- Mataki 3 - sai kayi selected "New", zasu baka tcf number, kayi copy sai ka danna continue (tunda baka da reference number).
- Mataki 4 - daganan sai kayi select na "returning" in yabuɗe zaka sa BVN naka da TCF number da kayi copy a sama. Shikenan zai wuce da kai gaba don yin update.
Note: idan kasamu approved da kansu zasu turanaka da text ta sms da gmail, rashin tcf number ba matsala bane babba. Zaifi kyau idan ma kana tunanin anma approved baka sani ba kaduba email naka (SPAM INBOX).
0 Response to "Labari Mai Dadi: Shafinda zaku duba approval naku da kuma yadda zaka dawo da TCF REFERENCE NUMBER naku"
Post a Comment