Kungiyar UNICEF ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata Mai Taken "Volunteer Registration for Integrated Birth Registration & Immunization Campaign
Kungiyar UNICEF ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata Mai Taken "Volunteer Registration for Integrated Birth Registration & Immunization Campaign"
Wannan wata damace ga dukkan mai bukatar aikin yiwa yara takardar haihuwa da kuma bada rigakafi ga kananan yara a cikin jihohi gida 14 dake fadin nigeria.
Bayan ya bude zaka cika bayanan kane
Sannan kuma ana bukatar da kayi Register a Yoma sabi da zakayi Upload na profile dinka na yoma din.
Abubuwanda yadace kayi kafin yin rijista
Dole ne a yi rajistar duk mahalarta a kan YOMA da U-Report don samun cancantar shiga shirin sa kai. Bi waɗannan matakan don yin rajista
Yi rajista don YOMA akan www.yoma.africa
SMS "JOIN" ZUWA 24453 don yin rajista ta U-Report ko WhatsApp "JOIN" zuwa 09087401607 ko Aika "JOIN" zuwa https://t.me/UREportNigeria_Bot akan Telegram
Apply link address: https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfPLaua65YoXVBAZWai0qqm8DgV5EkGC0oyBt6Vkpfuvmn-5A/viewform
0 Response to "Kungiyar UNICEF ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata Mai Taken "Volunteer Registration for Integrated Birth Registration & Immunization Campaign"
Post a Comment