Kalaman So 2023
Kalaman So 2023
Babyna ,tabbas furanni suna da kamshi,xuma kuma tana da xaki launin ciyawa kuma korene,amma ke babu wata kalma da xata iya bayyanar da xahirin siffarki sai dai kawai nace ke kyakkyawa ce.sai da safe kinji Thanks farin wata.
Atarayyata dake bantaba sanin wani abu daba farinciki ba azamana dake bantaba jin wani sauti daba farinciki yake amsawa ba a tsawon lokachin da muka shafe a tare dake kuma idanuwana basu taba karanta wata kalmar daba ma,anarta farinciki ba kingina zuciyata da tubalin farinciki ta yarda har abada saidai naji anfadi kalmar damuwa badai nasan ma'anar taba ina sonki i love you.
Gsky HABIBY kafita daban da sauran samari Kuma kaie kwararrare ne sannan Kuma jarumi acikin jarumai HABIBYNA wlh Ina qaunarka sosae ako dayaushe Kai Maison ganin farin cikina ne sbd haka na maka alkawari dik wuya dik rintsi bazan rabo dakai ba end I love you 🥰💞 GOOD NIGHT.
A yayinda naji muryarki nakan manta da duk wata sauti da kunnuwa na suka saurara atsawon yini, kalamanki sukan natsarda zuciyata inji tankar bata taba shiga wata damuwa ba kece kece muradina,Habibiyata ina kaunarki fatana allah ya nunamin randa kinka zamo matana I love you ma,ana ina kaunarki harkashen rayuwata ina nufin har numfashina na karshe kisani kece rayuwata.
Bby na hakikanin gaskiya banida kalma ko wasu haruffa da zasu iya furta yanayin yadda sonki yake gudana acikin zuciyata domin duk bayan dan lokaci sonki yakan sakamin dafin da yakan zagaye duk ilahirin jikina bbynah inasonki da dukkanin zuciyata kuma kece annurin raena mae haskamin kamannina haskenda bazae gusheba har“abada inasonki Inasonki I LOVE YOU.
0 Response to "Kalaman So 2023"
Post a Comment