Kalaman Kauna 2023
Kalaman Kauna 2023
kin wadata zuciyata da farin ciki kin haskaka rayuwata da haskenki kulawarki agareni ta musamman ce .
kece kaddarar dana jima Ina tsimayin tarar da ita a rayuwata.
inasonki adadin son da kalmomi bazasu siffantu ba
da zakisa wuta a jikina na babbake nazama Toka bazan damu b matukar zaki kasance tare Dani
son da nake Miki tamkar ruwan lemu ne Dake rufe acikin kwalba
inasonki masoyiyata
Koda zaa Saka min wuka a wuya ba
ina kaunar ki masoyiyata abar alfahari na
son da nake miki tamkar ruwan lemu ne dake rufe acikin kwalba
shi so tamkar wutar murhu ne dake ci acikin zuciyar masoya
soyayyar ki tazamo abu mai matukar muhimmanci a rayuwarsu
kaine azurfan zuciyata dakuma rayuwata gabadaya
kin zamanto wani bangare na jikina da idan bake rayuwata zata shiga mawuyacin haki
shigowarka a rayuwata sun zamanta sanafiyar dawwamar murmushi a fuskata
so shine abu mafi tasirin warkar da kowane irin ciwo
a kullum zuciyata kan samu nutsuwa idan ta Tina dake
kinzama kalbin rayuwata abokiyata sannan kuma sanadin farinciki na
bazan iya daina sonka b koda zaa soka mashe a ciro min zuciya ta
zan jure kowace azaba kan kaunarki
you are the apple of my heart
you are automatically the Angel of my life
sonki na hautsinawa acikin rayuwata tamkar Yanda ruwa ke ambaliya acikin teku
ban taba sanin Yanda so yake b har Saida na hadu dake
so wani abu ne da babu mai iya bayyanar da zahirinsa
idan nasa kwayar idona acikin naka ina ganin son da nake maka na haskakawa
nakan saci kalmomi daga cikin kalamanki a duk lokacin da naji lafuzzan baki ki
ina sonka fiye da adadin kalmomin da nake furtawa
8 idan har bakya Jin irin yanda nakeji a kanki a yanzu to tabbas na San zakiji irin hakan bayan na mace
babu Wani sinadari Dake iya hade zuciya bayan ta tarwatse kamar soyayyarki
ke kadai ce nake gani kullum acikin bacci na yake ruhin zuciyata
shigowarka a rayuwata yazama sanadin murmushi na a Koda yaushe
bazan Daina sonki b Koda zaa soka mashe acikin zuciya ta
Inasonki fiye da adadin kalmomin da nake furtawa
furucin Ina sonki, furucine Dake warkar da cuta a ckin zukatan masoya
sai a wannnan lokacin na tabbatar da Ina rayuwa ke nakeso Kuma zan cigaba da so har abada
zuciyata cike take da sonki Mafi nauyin kowane Abu Mai nauyi
zuciyata dauke take da nauyin sonki har zuwa karshen rayuwata
son da nake Maka Abu ne dayake cikin ruhi na yabi ta zuciyata ya zaga dukkan jikina
babu Kalmar da zata iya bayyanar na irin tsantsar son da nake Maka
linzamin farincikina na a hannunki a halin yanzu
a duk lokacinda muka nesanta da juna zuciyata na zama tamkar kwalbar da babu komai a cikinta
nayi kewar ka sosai baby na
wanda nake fatan na aura mutum na misammman Mai baiwa ta musamman acikin dunbin samari
burina kizamo tawa yanda zamu kasance tare tamkar jini da tsoka
So abune Mai matukar dadin daya zarce Zuma da Madi.
0 Response to "Kalaman Kauna 2023"
Post a Comment