-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

INEC Ta Fara Daukar Ma'aikatan Zaben 2023

INEC Ta Fara Daukar Ma'aikatan Zaben 2023

INEC Ta Fara Daukar Ma'aikatan Zaben 2023

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC)

Kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na shekarar 1999 ne ya kafa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da nufin shirya zabuka a ofisoshin siyasa daban-daban na kasar. Ayyukan INEC kamar yadda yake a cikin sashe na 15, sashe na 1 na Jadawali na uku na Kundin Tsarin Mulki na 1999 (Kamar yadda aka gyara) da sashe na 2 na Dokar Zabe na 2010 (Kamar yadda aka gyara).

ELIGIBILITY CRITERIA & SOURCE INSTITUTION/MDAs

ELIGIBILITY CRITERIA FOR AD-HOC STAFF ON-LINE RECRUITMENT (INECPRES) 2023 GENERAL ELECTIONS

S/N

AD-HOC POSITION

SOURCE

INSTITUTION

QUALIFICATION

1

SPOs

Fed Public/Civil service/ MDAs.

Staff on GL 10-14 (Priority is given

qualified staff of NYSC /NOA/NIMC

INEC staff

RAOs & other INEC staff not engaged in any other duties (GL10 • 14).

2

POs. APOs (!. 11. Ill)

NYSC

Serving Corps members

Former NYSC

Not earlier than 2018 (i.e 2018, 2019. 2020 & 2021)

Federal & State Tertiary

Institution

Students in Penultimate year & a year to Convocation.

MDAs (Federal and State)

Permanent Staff with OND or on GL 07- 10

3

RAC Managers

The school/institution hosting the RAC or Super RAC

Head of school or/a Staff on GL 07 and above.

4

RATECHs

INEC staff

NYSC

Suitable ICT staff (State & HQ) of the Commission not engaged in any other duties.

Serving Corps members in the

Commission (where available)

  • Applicants must not be a political party member.

  • Applicants must not have demonstrated or expressed   support for any candidate or party.

  • Applicants must reside in the STATE selected.

Kuma rukunin aikin ya kasu kashi hudu ne kuma ko wanne da kalan matakin da ake buƙata kafun ka nemi wannan aiki wanda za suyi aiki na wucin gadi sune kamar haka: 

1. SPOs- (Supervisory Presiding officers) 

Shi wannan shine na farko wanda manya a aikin gwamnati ko na alumma suke cikewa wanda sai kakai GL10- GL14 koh kuma ma aikatan waƴannan hukumomi wadanda suka cancanta a NYSC, NOA da kuma NIMC.  Harma da ma aikatan INEC din ita kanta 


2. POs. APOs (I,II,III) (Presiding officers)

Na biyu shine POs da kuma matainakinsa na daya dana biyu dana uku matakin da ake buƙata domin cike wannan abun shine:- waɗanda suke service yanzu wato Cops members waɗanda suke bautar ƙasa kenan da kuma wanda sukayi sukayi bautar kasan suka gama a shekarun 2018, 2019, 2020, dakuma 2021 sai kuma ɗalibai da suke karatu a makarantin gaba da secondary kamar University, polytechnics da college of education da daisauransu na jaha kona ɠwamnatin tarayyan. Sannan MDAs ma aikatansu na dindindin wanda suke da OND ko kuma GL07- GL10. 


3. RAC Managers (Registration Area)

Sukuma shugaban maƙarantin RAC koh ma aikatansu daga level GL07 zuwa sama 


4. RATECHs (Registration Area Technicians)

Shi wannan ma aikatan INEC ta ɓangaren ICT sune zasuyi wannan aikin sai kuma ƴan bautan ƙasa da suke service a wannan ma aikatan ta INEC 

Yadda Zaku Cike Aikin INEC na 2023

Idan kunada ra'ayin ko shawar yin aiki a matsayin Adhoc Staff a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) to kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa



ALLAH yasa mudace baki daya

 

0 Response to "INEC Ta Fara Daukar Ma'aikatan Zaben 2023"

Post a Comment