-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian Electricity Regulatory Commission ("NERC") Ta Fara Tura Sako Ga Wadanda Sukayi Nasara Domin Daukar Jarabawa

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian Electricity Regulatory Commission ("NERC") Ta Fara Tura Sako Ga Wadanda Sukayi Nasara Domin Daukar Jarabawa

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian Electricity Regulatory Commission ("NERC") Ta Fara Tura Sako Ga Wadanda Sukayi Nasara Domin Daukar Jarabawa

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya, kungiya ce mai zaman kanta, wadda dokar sake fasalin bangaren wutar lantarki ta shekarar 2005 ta kafa domin gudanar da ayyukan fasaha da tattalin arziki na masana'antar samar da wutar lantarki ta Najeriya. Hukumar za ta, da sauran masu gudanar da lasisi, tantance lambobin aiki da ka'idoji, kafa haƙƙoƙin abokin ciniki da wajibai da saita jadawalin kuɗin fito na masana'antu. Hukumar tana da hedkwatarta a Abuja

Shin kana daya daga cikin wadanda suka cike aiki a Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya idan amsar "EH" to tabbas faduwa tazo dai-dai da zama, yanzu yanzu hukumar ta fara tura sakon gayyata ga wadanda sukayi nasara karon farako domin daukar jarabawa inda ta bayyana cewa zata gudanarda Jarabawar ne a manhajarta mai taken" https://testmi.ng/ " ta kuma kara da cewa zata gudanarda Jarabawar ne a ranar Alhamis wato Thursday, 22 September 2022. Don haka muna fatan ku kasance damu domin samun bayanai akan wannan hukumar ta wutar lantarki tazarar sun fitar a shafinmu mai albarka na www.haskenews.com.ng. a kasa shi ne sakon da suka turawa wadanda sukayi nasara a karon farko


Dear Abubakar,

Congratulations on making it through the initial review stage to being shortlisted for the aptitude test which will hold as follows

Date: Thursday, 22 September 2022.

Time: 12:00 PM.

Venue: Online (https://testmi.ng/).

For any enquiries or complaints, please send an email to:

careers@nerc.gov.ng or go to testmi.ng to chat with any of our support team members.

Me Yakamata Nayi Idan Ba'a Turamin Sako ba?

Muna kira ga duk wadanda sula cike wannan damar su hanzarta shiga shafinsu na email Address domin ganin sakon idan kuma ba'a tura masu ba to suyi amfani da wadannan adireshinda ke a kasa domin dubawa kai tsaye.

https://testmi.ng/

Kar amanta za'a saka bayanan email da password da aka buda dashi


ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian Electricity Regulatory Commission ("NERC") Ta Fara Tura Sako Ga Wadanda Sukayi Nasara Domin Daukar Jarabawa"

Post a Comment