Dabarun Zama Da Kishiyoyi
Dabarun Zama Da Kishiyoyi
Dafar ko dai kishiya dai wata abukiyar zamace wadda idan anka zauna ba a fatar rabuwa harsai mutuwa.amma bisa ga wadan su matakai kamar haka.(1)mataki na farko shi ne amana,idan akwai amana acikin kowane Al amari to zaiyi kau kuma zaiyi karko ba tareda wata matsalaba domin amana itace cigaban kowane al amari, domin ko abinda babu amana yana tattare da matsaloli ,rashin amana shi ne kashin bayan jawo duk wata irin matsala da take haddabar kishiyoyi azamantakewar sure wasu lokuttan daga matan ne wani lokaci kama daga mazan ne.amma anfi samun matsala daga maza,saboda duk wani tashin hankali acikin gida suke kawo shi sabo yawan nuna bambanci a tsakanin matan.nuna bambanci tsakanin mata ya karikishi a tsakanin mata sannan ita kuma hassada ta biyaa,idan yaba waccen biyar dole ne yaba waccen itama biyar ,ko kuma idan ya saima wanna wani abu misali,kamar daga cikin kayan aikin gida to sauran mata idan basuda bukatar wadance kayan irin na waccen sai abasu kudinsu sai su sai abinda su ke bukata Suma.sannan na biyu (2)Amana da adalci kamar danjuma ne da Dan jummai domin duk kusan abu daya su magana ,adalci shi kesa mata su fantsama amatsanancin ki shi wani lokaci ba kishiyarce ke bata haushi ba mijin ne kesa tanajin haushinta don rashin adalci,wannan matsala take sa hartakai ga y'ay'ansu arasa gane inda matsala take al hali mijin ne ke hadda sata arasa ganowa.To kalubalen ku Mata idan kina son kisamu natsuwa da kwanciyar hankali da daukaka da darajja da daukaka a gidan miji ki kasance mai amana kuma mai adalci,zakiga kowa na sonki mijin ki zaisoki y'ay'anku zasu so ki ,ke ba y'ay'anki ba harna kihsiyoyinki zasu soki saboda manarki da adalcinki,don ko idan kina adalci da amana kishiyoyinki koda wasu suka zo suka ce kinyimusu wani abu mara kyau ba zasu yardaba , saboda kyawawan halayanki.bugu da kari idan kinada amana kinhuta da samun hawan jini don koda yaushe hankalinki kwance baki tunin komai Wanda zai batamiki rai,sannan kuma duk abinda yasa meki kinsan daga Allah ne,domin baki yima kowa sharri ba.bayan haka kuma idan miji ya baki abu wanda kinsan baiba rauran kishiyoyinki ba kada kikarba don ko wani lokaci yana gwada hankalinki ne yagani ke mai adalci ce ko ko a a .Bayan haka kuma rashin adalci da amana ba ga kishiyoyi kadai zai tsaya ba harma ga y'ay'ansu zai shafe su,don idan sun fahimci a kwai wadanda mahaifin ,yakeso su baya sonsu namma akwai wani kalu bale ,domin basanda zaiso uwar wannan bale dan uwasa.saboda haka kishiyoyi da mazaje a kula a gyara domin asamu zaman lafiya da kwanciyar hankali.
0 Response to "Dabarun Zama Da Kishiyoyi"
Post a Comment