Abubuwanda zakiyi Dazarar Kin Samu Ciki ko Juna Biyu
Abubuwanda zakiyi Dazarar Kin Samu Ciki ko Juna Biyu
. Dafarko macce mai juna biyu idan ta tabbatar da tana tana da juna biyu to ta ziyarci acibiti domin karbar shawar warin likkitoci ta yadda zata kula da lafiyar ta da jaririnta.sannan kuma ta kula da wadannan makai kamar haka. (1)yawan tunani (2)yawan shan ruwan sanyi (3)yawan tafiye_tafiye(4)yawan aikace_aikace(5)yawan shan abu mai tsami ko mai daci.ga bayanin wadannan kamar haka.(1)yawan tuni yana haifar da babbar matsala ga mai juna biyu domin hawan jini yana sa rasa rayuwar uwa da ta jaririnta dole ne a guji duk wani abinda zai batamatarai (2)yawan shan ruwan sanyi.yawan Shan ruwan sanyi yana kawo matsalar zubewar ciki,idan kuma ma ansamu anhaifi yaron yana iya kamuwa da limoniya.(3)yawan tafiye tafiye. Shima yana iya jama mai matsala ,domin idan ana tafiya lokacinda aka jijiga ta bisa titi kowace matsala na iya faruwa.(4)yawan abu mai tsami.shima yana kawo matsala ga mai juna biyu,kamar su tsamiya ko dagonyaro da sauransu.(5)yawan aikace aikace .yawan aikace aikace a kowa ne lokaci ba hutu shima yana kawo matsala ga maijuna biyu ya kamata ga maijuna biyu tarinka samun hutu don tasamu karin lafiyar jikinta da tajaririnta ba wai tayi tayin aiki tun daga safe hardare ba ,Babu hutu.don haka dole ne mata masu juna biyu a kula.
0 Response to "Abubuwanda zakiyi Dazarar Kin Samu Ciki ko Juna Biyu"
Post a Comment