Tallafin NG Care
Tallafin NG Care
ngcares.gov.ng: Zunzurutun kudi har dala million dari bakwai da hamsin 750M$ aka ware wa wannan shiri, wanda ko wacce Jaha za a bata dala million ashirin 20M$, abuja kuma a bata dala million sha biyar 15M$ sai kuma shi wannan shiri na NG-CARES shi ma an ware masa dala million shabiyar wato 15millions dollar's.
Shiri zai taimaka wurin rage radadin tallauci, rashin aikin yi da dai sauransu a tsakanin al'umma. Sannan ba wai iya daidaikun mutane wannan shirin ya kunsa ba, har da kananun masana yantu. Don haka in kana da sana'a ko masana'anta da take da rajista da gwamnati kamar CAC TAX SEMEDAN da dai sauran su, za ka iya cin gajiyan wannan shiri.
Kamar dai shirin survival fund ne, amma wannan ban da ma'aikatan cikin kamfani amma kima su ma za su iya applying a matsayin individual.
0 Response to "Tallafin NG Care"
Post a Comment