NG Cares Sun Fara Tura Muhimmin Sako Zuwa ga Jahar 'yan TARABA, SOKOTO, ZAMFARA da KATSINA
NG Cares Sun Fara Tura Muhimmin Sako Zuwa ga Jahar 'yan TARABA, SOKOTO, ZAMFARA da KATSINA
Ana ci gaba da tura sako ga wadanda suke wadannan jahohin
TARABA
SOKOTO
ZAMFARA
KATSINA
kada katsaya jiran sai an turo maka sako kashiga ka bincika da kanka
Ga link nan da zaka iya bincikawa
SOKOTO STATE
https://cares.plax.ng/vetting/49/10°
ZAMFARA STATE
https://cares.plax.ng/vetting/15/10
KATSINA STATE
https://cares.plax.ng/vetting/43/10•
TARABA STATE
https://cares.plax.ng/vetting/18/10
KANA danna link din state dinka zai nuna maka wurin saka
phone Number
Saika sanya wacce kasan kayi register da ita indai anyi NOMINATED dinka to zata wuce in kuma kaga ta nuna maka jan rubutu to kada kadamu kaci gaba da jarabawa kullun saboda ana kan yi ne.
in yayi zata wuce zakaga bayananka da kayi register sun bayyana sai ka ci gaba da sanya sauran bayananka har kazo karshe.
Daga wannan sakon da ake turawa sai sakon karshe wanda daga shi za a neme wadannan abubuwan
Phone number
BVN number
Account number
Bank Name
CAC ko
SMEDAN
0 Response to "NG Cares Sun Fara Tura Muhimmin Sako Zuwa ga Jahar 'yan TARABA, SOKOTO, ZAMFARA da KATSINA"
Post a Comment