NAF Ta Fitarda Jerin Sunayen Ɗalibai da Ranarda Zasu Gudanarda interview ta Zangon 2022/2023
NAF Ta Fitarda Jerin Sunayen Ɗalibai da Ranarda Zasu Gudanarda interview ta Zangon 2022/2023
An fitar da jerin sunayen ‘yan takarar da aka zaba don shiga cikin shirin shiga JSS1 na Makarantun Sojan Sama, Jos da sauran Makarantun Sojan Sama na 2022/2023 Academic Session.
Ana iya duba jerin sunayen a Makarantun Sakandare na NAF da kuma a gidajen yanar gizon Sojojin Sama na Najeriya masu zuwa:
Za'a gudanarda interview a makarantu daban-daban, kowane ɗalibi zai gudanarda interview a makarantarda ya cike domin yin karatu zaben ɗalibanda suka cancanta zai farawa daga hudu 4 ga watan Agusta 2022.
Interview ga ɗaliban makarantun Sojan Sama za'a gudanarda shi 15-19 Agusta 2022 yayin da na sauran makarantun Sakandare na Sojan Sama za su kasance. daga 22-26 Agusta 2022.
AIR FORCE MILITARY SCHOOL JOS LIST
AIR FORCE GIRLS MILITARY SCHOOL JOS LIST
AIR FORCE GIRLS COMPREHENSIVE SCHOOL ABUJA LIST
AIR FORCE COMPREHENSIVE SCHOOL ENUGU LIST
AIR FORCE COMPREHENSIVE SCHOOL IBADAN LIST
AIR FORCE COMPREHENSIVE SCHOOL KANO LIST
AIR FORCE COMPREHENSIVE SCHOOL UYO LIST
AIR FORCE COMPREHENSIVE SCHOOL YOLA LIST
AIR FORCE COMPREHENSIVE SCHOOL KADUNA LIST
AIR FORCE SECONDARY SCHOOL IKEJA LIST
AIR FORCE SECONDARY SCHOOL MAKURDI LIST
AIR FORCE SECONDARY SCHOOL PORT HARCOURT LIST
AIR FORCE SECONDARY SCHOOL SHASHA LIST
All the best
0 Response to "NAF Ta Fitarda Jerin Sunayen Ɗalibai da Ranarda Zasu Gudanarda interview ta Zangon 2022/2023"
Post a Comment