-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Menene Pi Network, Yaya Ake Amfani Da Pi Network, Pi Network Gaskiya ne ko Karya, Ya Akeyin Pi KYC?

Menene Pi Network, Yaya Ake Amfani Da Pi Network, Pi Network Gaskiya ne ko Karya, Ya Akeyin Pi KYC?

Menene Pi Network, Yaya Ake Amfani Da Pi Network, Pi Network Gaskiya ne ko Karya, Ya Akeyin Pi KYC?


Menene Pi Network?

Pi Network wani sabon kudin internet ne (digital currency) wanda ake kokarin sanyashi a jerin manyan kudaden internet kamar Bitcoin da Ethereum sai dai kamar yadda muka fada a baya har yanzu Pi Network bashi da wata daraja saboda ba a saka shi a kasuwar coin ba

Minepi.com website yayi alkawarin cewa za a yi launching din Pi a farkon wata disamba na wannan shekara, sai dai har yanzu hakan bata tabbata ba kuma kuma basu fadi dalilin rashin launching din ba


Yaya Ake Amfani Da Pi Network?

Abune mai sauki idan kana son fara samun Pi Network kuma wani abin burgewa shine kyauta ne baka bukatar kashe ko Naira daya, sai dai a kullum zaka je kayi dan karamin aiki (Mine) domin tara pi coins.

Zaka iya samun manhajar Pi Network akan Playstore idan kana son fara samun kudin Pi Network, idan kayi download na app din zakaga inda zakayi rigista da phone number ko kuma Facebook account daga nan zaka iya fara Pi Mining nan take


Mahangar Mutane Akan Pi Network

Pi Network wani sabon kudin internet ne ko kuma ace yana gab da zama kudin internet wanda mutane dadama suka dora fata da burin samun makuden kudade akansa Wata fargaba shine masana dayawa sun soki tsarin Pi Network da kuma ikirarin su na cewa coin din nan gaba zai zama mai daraja sosai, sai dai akasari basa kiransa da Damfara (Scam) amma suna ganin Pi Network Karyane.


Pi Network KYC da Kuma Yadda Akeyinta

Kamar Yadda Kamfanin Pi Network A Bisa Qarqashin Dr. Nicolas Kokkalis Suka Faitar Da SANARWA Ranar 16 Ga Watan 3/2022, Cewa MASS KYC IS BEING ROLLED OUT, Toh Tabbas An Fara MASS KYC DIN!

Shin Yaya Tsarin Mass KYC Nasu Ya Yake? Yadda Tsarin KYC Na Pi Network Yake Shine, Akanyi Inviting Din Mutane Neh Batch By Batch (Sashi Bayan Sashi), Saboda Yana Yin Aikin Su, Da Kuma Yawan Holders Da Suke Dashi, Domin A Yanzun Engagement Na Wa'yanda Suke Mining Na Pi Network A Duniya Mutane Miliyan 33 Neh Kamar Yadda Suka Fitar Da Sanarwa A Ranar 16 Ga Watan 3/2022.

Shin Ya Za'ayi Na Samu Invitation Na KYC Nah? Dan Uwah Hanyar Da Zaka Bi Domin Samun Damar Yin KYC Naka Shine, Ka Yawaita Shiga Pi Network Account Naka Tareda Pi Browser Naka, Domin Ta Nan Neh Zaka Samu Anyi Inviting Naka Sai Kayi Qoqarin Yin KYC Naka Cikin Sauqi Insha'allah.

Shin Da Me Da Me Ake Bugata Domin Yin KYC? Na'am Abinda Ake Da Buqata Domin Yin KYC Ko Tsallake KYC Sune Kamar Haka;

1. National ID Card, Plastic/Slip

2. International Passport

3. Driving License

Note: Amma A Gaskiya Idan Zakayi Amfani Da National ID Card, Toh Ka Nemi Plastic, Domin Slip Namu Na Nan Nigeria Is Not Clear, Za'a lya Samun Matsala Daga Wurin Digital Verification Koda Ace Mutum Ya Tsallake Human Verification, Shawari Nah Gare Ka/Ki Shine A Nemi Plastic ID Card Domin Bazai Wuce 2k Bah Inshallah

1 Response to "Menene Pi Network, Yaya Ake Amfani Da Pi Network, Pi Network Gaskiya ne ko Karya, Ya Akeyin Pi KYC?"

  1. https://amsa.ml/question/shin-a-ganin-ku-waye-zaici-zabe-2023-634ed852fd87a76a1427a538/answer

    ReplyDelete