Kayatattun Hotunan Jarumi Ali Nuhu da Abubakar Ibrahim Aliero ( A.A. Rano Aliero) a wajen Daukar Shirin ALAQA
Kayatattun Hotunan Jarumi Ali Nuhu da Abubakar Ibrahim Aliero ( A.A. Rano Aliero) a wajen Daukar Shirin ALAQA
Jarumi Abubakar Ibrahim Aliero da aka fi sani da A.A. Rano Aliero na daya daga cikin sabin fuskoki a masana'antar kannywood, jarumin nataka rawa wajen isarda sako da kuma nishadantarwa a masana'antar kannywood, Aliero jarumi ne dakeda kwarewa wajen fita a matsayin dan sanda (police) acikin wasan kwai kwayo.
kwanakin baya jarumin yafito acikin kayataccen shirinnan mai suna Babbar Tawaga inda yasamu lambar yabo awajen masoya kallon fina-finan hausa na kannywood.
Bayan fitar jarumin acikin shirin Babbar Tawaga hakan yabashi dama inda fitaccen Darakta, Furodusa kuma jarumi a masana'antar kannywood wato Ali Nuhu ya gayyace shi domin ci gaba da haskashi a cikin shirinsa mai dogon zango wato ALAQA, Jarumi aliero naci gaba da taka rawa a matsayin dan sanda acikin shirin.
Duba hotunan a kasa
Daga karshe wane fata kuke yiwa Jaruma Abubakar Ibrahim Aliero (A.A. Rano Aliero)
Masha, Allah gaskia yaburgeni Kuma naji dadi sosai sannan he deserved a rool din da akabashi Kuma inayimasa fatan nasara daga Abubakar haruna aliero 🙏
ReplyDelete