Yanzu-Yanzu: Kungiyar Team K.G Sun Janye Goyon Bayansu Daga Tafiyar Jam'iyyar PDP
Saturday, July 16, 2022
Comment
Yanzu-Yanzu: Kungiyar Team K.G Sun Janye Goyon Bayansu Daga Tafiyar Jam'iyyar PDP
Ayau Asabar 16 Yuli, 2022 Kungiyar Team K.G Sun Janye Goyon Bayansu Daga Tafiyar Jam'iyyar PDP. Duba a kasa domin karanta sanarwar daga shuwagabannin kungiyar
Zuwa Ga Shugaban Jam'iyya,
People Democratic Party (PDP),
Karamar Hukumar Mulki ta Aliero,
Jahar Kebbi.
TAKARDAR BARIN JAM'IYYAR PDP
Amadadin matasan kungiya mai suna da adireshi a sama, muna sanar da al'ummar karamar hukumar mulki ta Aliero, Jahar Kebbi dama kasa baki daya cewa yau 16/07/2022 mun janye goyon bayan mu daga jam'iyyar PDP mai alamar Lema bisa wasu dalilai masu karfi, kuma nan gaba kadan zamu sanar da makomar mu Insha Allahu
Wassalam.
Sahannun Chairman Aminu Haruna Zarummai 08030796168
Sahannun Sakatare Umar Sani Almustapha 08034731684
0 Response to "Yanzu-Yanzu: Kungiyar Team K.G Sun Janye Goyon Bayansu Daga Tafiyar Jam'iyyar PDP"
Post a Comment