-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tofa: Ansake Bude Sabon Shafin Rancen Kudi Na Nirsal Microfinance Bank Wanda Suke Bada Damar Rance Daga N500,000 Zuwa N3,000,000

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Hausa.sqhub.ng Shafin Taimakon Al, umma.

Tofa: Ansake Bude Sabon Shafin Rancen Kudi Na Nirsal Microfinance Bank Wanda Suke Bada Damar Rance Daga N500,000 Zuwa N3,000,000

Kaman Yadda Kowa Yasani Wannan Kamfani Na nirsal microfinance Yafidda Portal Wanda zaanemi Tallafin Bashi ga masu karamin karfi da masu kananun jari.

To wannan Kamfani Mai albarka wannan karonma Yazomana da wannan dama wacce wannan dama Tasamu banbaci da waccan saboda ita wannan dama Ana Mata lakabi da non interest maana babu Kudin Ruwa saboda Haka Yana Kira ga wadanda basucika wannan tallafiba dasu gaggauta zuwa sucika domin cin wannan gajiya cikin gaggawa.

Sannan yanadakyau ga Mai Cikewa ya tsaya ya nutsu wajen Cikewa ya maida hankali Yacika abinda yakamata sannan Yacika dukkanin kaidodi da akebukata wajen Cikewa Wannan bashi.

saboda rashin bin kaidojin wajen Cikewa yakan kawo kaga kaman Kamfani sun hanaka bashinne aa bahakabane awajen Cikewa ake samun matsalane shiyasa don Haka dok Wanda yazo cikawa ya tsaya Yacika yadda yake daidai.

Ga Mai Bukatan Cikewa Ga Link Na Cikawa Akasa.

https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcf

Ko kuma ku wannan shafin kai tsaye

https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

0 Response to "Tofa: Ansake Bude Sabon Shafin Rancen Kudi Na Nirsal Microfinance Bank Wanda Suke Bada Damar Rance Daga N500,000 Zuwa N3,000,000"

Post a Comment