-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

NIRSAL Microfinance Bank Sun Bayyana Masu Alhakin Approval Na Tallafin Kuɗi Na AGSMEIS, Ga Yadda Zaku Duba Approval Naku

Banki nirsal microfinance finance baya da ALHAKIN amincewa da Neman Rance ku na AGSMEIS Mai ALHAKIN hakan bankin kasa ne wato CBN.

ALHAKIN NIRSAL kawai ta biya ku kudin da aka tura masu ga Wanda ya samu lamunin amincewa daga CBN. Wato approved.

check approval here

https://agsmeis.nmfb.com.ng/

Apply

https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/

Ga Jawabin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Engilishi

 #AGSMEIS LOAN

Do you know that successful completion of your AGSMEIS loan application does not translate into an automatic approval?

NIRSAL Microfinance Bank is not responsible for approving your loans. Approval comes from the Central Bank of Nigeria (CBN).

Now you know!

 ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

1 Response to "NIRSAL Microfinance Bank Sun Bayyana Masu Alhakin Approval Na Tallafin Kuɗi Na AGSMEIS, Ga Yadda Zaku Duba Approval Naku"