Muhimmin Sako Daga NMFB Bankin: Bankin Nirsal Microfinance Ya Fitarda Da Hanyoyinda Zakubi Domin Karbar Kuɗin Rance Na TCF (COVID-19)
Muhimmin Sako Daga NMFB Bankin: Bankin Nirsal Microfinance Ya Fitarda Da Hanyoyinda Zakubi Domin Karbar Kuɗin Rance Na TCF (COVID-19)
To kun ji fa abun da Nirsal Microfinance suka fadi game da wanda aka amince da rancen su sai dai kudin bai shiga asusun su ba har yanzu sabida asusun ajiyar su karami ne ba zai dau kudin da aka amince zaa basu ba.
Nirsal microfinance sun bayar da shawara ga masu irin damuwar nan zasu iya ziyartar bankunan asusun ajiya da kuka shigar domin mayar da asusun ku ingantaci .
Ga Jawabin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Hausa
Shin kun san cewa rashin haɓaka nau'in asusun ajiyar ku daga Tier 1 zuwa Tier 3 na iya hana karɓar adadin lamunin ku na NMFB?
Ganin matsakaicin darajar lamunin TCF (covid-19), Tallafi ne da za'a iya sakashi a Tier 3 KAWAI da asusu na yanzu wato Current accounts ne kawai za a iya samun nasarar tan-tanceshi.
Don kaucewa ko gyara wannan matsalar, je ku duba/gyara halin da asusun ku a bankin ku.
Tabbatar cewa kun sami tabbacin haɓakawa daga bankin ku kuma ku sanar da reshen NMFB mafi kusa da ku.
Lura cewa kuna da har zuwa 31 ga Yuli 2022 don haɓaka asusunku. Daga 1 ga Agusta 2022, amincewar ku da ba a biya ku ba za a soke/rasata.
Jawabin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Engilishi
#FAILED DISBURSEMENT ISSUES ON THE NMFB TCF (COVID-19) LOAN
Did you know that failure to upgrade the category of your savings account from Tier 1 to Tier 3 can prevent receipt of your NMFB loan amount?
Given the average value of the TCF (covid-19) loan, ONLY Tier 3 Savings and Current accounts can be successfully credited.
To avoid or correct this problem, go and check/upgrade the status of your account with your bank today.
Ensure you obtain confirmation of the upgrade from your bank and notify the NMFB branch closest to you.
Note that you have till 31st July 2022 to upgrade your accounts. From 1st August 2022, your unpaid approvals will be nullified/invalidated.
NMFB cares.
0 Response to "Muhimmin Sako Daga NMFB Bankin: Bankin Nirsal Microfinance Ya Fitarda Da Hanyoyinda Zakubi Domin Karbar Kuɗin Rance Na TCF (COVID-19)"
Post a Comment