-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin Madarar Peak Milk, Three Crowns, Peak 456, Nunu, Coast da Olympic Wato FrieslandCampina WAMCO Nigeria PLC Ya Buɗe Shafin Koyon Sana'a "Graduate Professional Scheme (GPS)"

FrieslandCampina WAMCO Nigeria PLC Kamfani ne da ya hada bangarori daban-daban domin samarda madara da zata inganta jikin dan adam sunada kamfanoni acikin faɗin kasar Nigeria. Hakanan, suna ba da ƙwararrun sabis da samarda abinsha da kuma samarda abinyi ga matsa, FrieslandCampina WAMCO Nigeria PLC na samarda madara kamar Peak Milk, Three Crowns, Peak 456, Nunu, Coast da Olympic

Sharuɗɗan cancanta

  • Dole ne 'yan takarar su riƙe digiri na farko ko kuma babbar Diploma ta ƙasa
  • Dole ne ya kammala karatun digiri tare da ƙaramar Kiredit-Class-Second Upper/Upper
  • Dole ne ya kammala aikin yiwa kasa hidima ( NYSC)
  • 0 - 2 shekaru gwaninta
  • Ikon sadarwa cikin Faransanci zai zama ƙarin fa'ida

Ina waɗanda suka kammala karatu ga fa dama ta samu a gwada ko za a dace. 

https://careers.frieslandcampina.com/nga/en/page/graduate-professional-scheme-gps

A tura wa 'yan uwa da abokan arziki su nema.

Do You Match Our Profile

  • Strong desire to excel
  • Committed to learning
  • “Can-do” attitude
  • Take initiative and ownership
  • Embrace challenges and changes
  • Creative and critical/analytical mindset
  • Professionalism, Flexibility, and Adaptability
  • Love to work in a team

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Kamfanin Madarar Peak Milk, Three Crowns, Peak 456, Nunu, Coast da Olympic Wato FrieslandCampina WAMCO Nigeria PLC Ya Buɗe Shafin Koyon Sana'a "Graduate Professional Scheme (GPS)""

Post a Comment