Kalaman Soyayyar Zamani 2023
Friday, July 8, 2022
1 Comment
Kalaman Soyayyar Zamani 2023
- Tamkar Wata Irin Wutar Dajice Mai Fara Ruruwa Ahankali Daga Bisani Saita Mamaye Ko Ina
- SoTamkar Wata Irin Rijiya Ce Mai Nisan Zurfi Wanda Har Yanzu An Gagara Samun Wanda Zai Kureta
- So Tamkar Duhun Dare Ne Wanda Idan Harka tsinci kanka acikinsa Bazaka Taba Gane Hanyar Fitowa Ba
- So Tamkar Wata Nau'in Giya ne Mai Matukar Sanya Maye Da Zaran Ka Kwankwadeshi Bazaka Taba Dawowa Kan Hayyacinka Ba
- So Tamkar Wani Katon Gulbi Ne Mai Tsananin Girma Da Zurfi Da Tsawo Da Fadi Har Zuwa Yanzu Ba"a Samu Wanda Ya Iya Kai Kurewar Karshensa Ba
- So Yanada Matukar Wahala Amma Yafi Komai Sauki Idan Har Aka Dorashi Bisa Kan Alkiblar Daya dace.
- Amincin Allah yatabbata agareki. Lambar yabo da jinjina a gareki mai sona.
- Zinariya masoyiyar rai na Gimbiya alkhairin rayuwa na.
- Saruniya cikon farin ciki na Tauraruwa hasken ruhi na.
- Lokaci daya rurutaccen sonki ya ruru a zuciyata, sai dai
- sanin cewa ke wata da ban ce cikin *yan mata, ma'ana ke
- tamkar sarauniyar su ce, ya sanya na miko gaisuwar ban
- girma a gareki sahibata.
- Bana tunanin samun kamarki domin raina gaba daya ya
- kamu da sonki.
- Na sani cewa zanyi alfahari da ke idan kika furta kalmar INA
- SONKA a matsayin amsar ki gareni.
- Ina sonki da wani irin so mai dauke da sinadarin ratsa
- dukkan sassan jiki. Ke daya ce mafi haske da dauwama a
- zuciyata. Ina son ki.
- Zuciyata cike take da tunani a yayin da idanuwa sukayi jawur
- tamkar jini babu komai dake yin dadi zafi da radadi sai
- ziyartar xuciya suke. kewa hadi da sanya rai mara tabbas.
- Ashe idan babu ke a duniya ni ba kowa bane. Numfashi
- sama sama ke tasowa. bugun zuciya na qaruwa yayin da
- harbawar jini ke raguwa, hanta kadawa take yayin da ruhi ya
- cika da tsoro, nidai Abinda nasani shine In mason nacigaba da Rayuwa Dake yake Yake massarafin Dake sarrafa Zuciyata.
- So yanada yawan Gaske Wanda Har Zuwa Yanzu Babu Wanda Zaice Yataba Hango Iyakar Karshen Sa
- So Tamkar Tafasasshen Ruwan Shayi Ne Mai Zafin Gaske wanda Bazaka Taba Sanin Yaya Yakeba Sai Alokacinda Ka Sanyashi Acikin Bakinka Anan Ne Zaka Gane Yanda Yake
- So Yanada Launi Kala-Kala Har Yau Bqbu Wanda Zai Iya Suffanta Maka Yanayin Yanda Kalarsa Take
- So Yana Sanya Nishadi Acikin Zuciya Amma Yafi Komai Tafarfasa Zuciya Da Sanya Rashin Sukuni Acikin Ruhin Wanda Ya Kamu Dashi
- So Tamkar Ruwa Yake Ayayinda Yake Shiga Ta Cikin Siririyar Kofar Zuciya A Hankali Yake Narkewa Ya Daskare Cikinta.
- Kyautar Kalaman So Daga Bakinda Baya Gajiya Da Ambaton Furucin Harafin Dake Fitar Da Sakon Gaisuwar Girma Agareki.
- Budemin Nashigo Kofar Zuciyarki Da Sannu Zan Zamo Dauwamammen Farin Cikin Da Zai Bunkasa Dukkan Wani Farin Cikin Rayuwarki
- Assalamu Alaiki Yake Hakikar Halittar Da Bayananina Suke Nufi. Nazo Da Murna Zuwa Murmushi Da Farin Cikin Shaukin Samun Damar Ganin Kyawun Nasabarki
- Kicemin Marhabun Yaka Taho Dan Gata Zuciyata Kazo Zan Baka Ruwan Hawayen Idanuwana Suna Kwaranyane Sanadin Nemanka
- Annashuwa Da Shauki Ne Zasu Biyo Baya Farin Ciki Marar Misalin Adadi Shine Zai Rufe Dukkan Wasu Kofofin Damuwata
- Zuciyata Tana Miki Sallama Ta Masoya Jinin Dake Kara Kuzari Ajikina Shima Yana Ladabin Gaisuwa Agareki
- Yar Asalin Kyau Mai Dirar Hanci Siriri Matsakaici Kinada Kyawun Halitta Da Tsarin Iya Kwalliya Akan Burgewa
- Sonki Ne Kadai Akan Tsarin Dukkan Tunanina Komai Nisan Dare Da Tsawon Wuni Iya Wuya Tunaninki Ne Akan Kwakwalwata
- Kallon Tsakiyar Idanuwanki Suna Saukar Da Sabuwar Ni,ima Acikin Jikina Ta Hanyar Hakane Nake Kara Kaimi Wajen Ganin Nasamu Ganinki Akowace Rana
- Dauki Ki Amsa Sunankine Nake Ambato Tsananin Sonkine Yake Tsuma Zuciyata Shiyasa Bana Gajiya Wajen Yaki Da Dukkan Wata Damuwarki.
Muna godiya
ReplyDelete