Kalaman Soyayya Na Shekarar 2023
Friday, July 22, 2022
Comment
Kalaman Soyayya Na Shekarar 2023
- My Inason ganin fuskar ki ta cika da farin Ciki, inason naga
- annashuwa a tare dake, inason naga kina walwala na jin
- daɗi, banason naga bacin rai naki, bana son kiyi kuka, kukan
- ki tayar min da hankali yake, hawayen ki zazzabi suke
- sakani, nakan dimauce idan bakya farin ciki. Burina ni dake
- mu Kasance abokai na har abada, mu Kasance Aminai, mu
- Kasance ma'aurata, ni dake mu Kasance hanta da jini. Mu
- Kasance kamar ƙarfen jirgi dan ƙarfi, mu zamo kamar zinare
- ko ina aka kalle mu an ga mata da miji cikin Soyayya. Mu
- kasance masoyan juna na haƙiƙa.
- Kyautar Kalaman So Daga Bakinda Baya Gajiya Da Ambaton Furucin Harafin Dake Fitar Da Sakon Gaisuwar Girma Agareki
- Budemin Nashigo Kofar Zuciyarki Da Sannu Zan Zamo Dauwamammen Farin Cikin Da Zai Bunkasa Dukkan Wani Farin Cikin Rayuwarki
- Assalamu Alaiki Yake Hakikar Halittar Da Bayananina Suke Nufi. Nazo Da Murna Zuwa Murmushi Da Farin Cikin Shaukin Samun Damar Ganin Kyawun Nasabarki
- Kicemin Marhabun Yaka Taho Dan Gata Zuciyata Kazo Zan Baka Ruwan Hawayen Idanuwana Suna Kwaranyane Sanadin Nemanka
- Annashuwa Da Shauki Ne Zasu Biyo Baya Farin Ciki Marar Misalin Adadi Shine Zai Rufe Dukkan Wasu Kofofin Damuwata
- Zuciyata Tana Miki Sallama Ta Masoya Jinin Dake Kara Kuzari Ajikina Shima Yana Ladabin Gaisuwa Agareki
- Yar Asalin Kyau Mai Dirar Hanci Siriri Matsakaici Kinada Kyawun Halitta Da Tsarin Iya Kwalliya Akan Burgewa
- Sonki Ne Kadai Akan Tsarin Dukkan Tunanina Komai Nisan Dare Da Tsawon Wuni Iya Wuya Tunaninki Ne Akan Kwakwalwata
- Kallon Tsakiyar Idanuwanki Suna Saukar Da Sabuwar Ni,ima Acikin Jikina Ta Hanyar Hakane Nake Kara Kaimi Wajen Ganin Nasamu Ganinki Akowace Rana
- Dauki Ki Amsa Sunankine Nake Ambato Tsananin Sonkine Yake Tsuma Zuciyata Shiyasa Bana Gajiya Wajen Yaki Da Dukkan Wata Damuwarki
- Alokacinda Hasken Wata Ya Keto Gabatowar Asbahi Wani Sauyin Yanayine Yake Sauka Mai Dadin Sanyi Dake Ratsa Fata
- Gamsuwar Jiki Da Yanayin Annashuwar Ruhi Yana Haifar Da Tsantsar Kwanciyar Hankali Adaidai Lokacin Nutsuwa Tana Kara Samun Ma,abocin Kasantuwa Alokacin
- Kwatankwacin Debewar Kewar Irin Wannan Lokacin Nakeji Ajikina Aduk Lokacinda Nakejin Sautin Muryarki Tana Ratsa Kunnuwana
- Makurar Kalmomin Baki Sun Kure Wajen Kurewar Rerawa Dakuma Rubuta Sakonnin Dazasu Fahimtar Dake Irin Son Danake Miki Amma Har Yanzu Basu Ambaci Komaiba
- Hasken Zuciyarki Yana Kan Idona Idan Nayi Bacci Sannan Nayi Mafarkinki Hakan Yana Wadatar Da Zuciyata Samun Walwala Iya Tsawon Lokaci Mai Nisa
- Sallama Agareki Tareda Sako Na Musamman Wanda Yataso Daga Farkon Numfashin Zuciyar Dake Kiran Sunanki Akowane Bugun Numfashi
- Kin Isa Ayi Miki Komai Shiyasa Na Mallaka Miki Abinda Yafi Komai Muhimmanci Acikin Jikina Wato Zuciyata
- Na Gamsu Kuma Na Aminta Da Yawan Amanarki Shiyasa Na Damka Miki Amana Mafi Girma Acikin Rayuwata
- Kici Gaba Da Bani Kulawa Nikuma Zan Cigaba Da Kyautata Miki Iya Tsawon Adadin Kwanakin Numfashin Raina
- Kin Samu Kyakkyawan Matsuguni Acikin Raina Ina Alfahari Da Kasantuwata Acikin Rayuwarki Komai Wuya Zan Cigaba Da Kyautata Miki.
- Rabbi Sarki Mahallicin Bayi Nake Roko Yasanya Kina Cikin Koshin Lafiya
- tsamanin Sonkine Yake Dauke Da Al"audun Kafuwar Tarihin Rayuwar Kaunarki Wadda Ta Nashe Xuciyata Nakamu Da Tsananin Xillar Axabar Xumudin Sonki Wadda Hakan Ya Haifar Da Aukuwar Karuwar Begenki.
- Y'a masoyiyata Hauwa Mai kyakykyawan suna.
- Lallai Ba Shakka Sonki Xai Iya Xama Ajalina
- Musamman Idan Xuciya Ta Rasaki Babu Makawa
- Xan Bar Duniya Da Xanen Hotonki a Bangon
- Xuciyata.
- Ganin Kyakkyawar Fuskarki Kan Iya Samar Min Da
- Warakar Damuwa Da Bakin Cikin Xuciya, Duk Da
- Cewa Kyakkyawan Lafaxin Bakinki Shine Linxamin
- Dake Janye Ra'ayina Wajen Sha'awar Xama Kusada
- Ke.
- Ki Yarda Da Cewa Inasonki Kuma Baxan Sauya
- Ra'ayina Va Koda So Da Qauna Xasu Ratsa Jiki Da
- Jijiyar Jini.Kece Daya Tilo.
- Tarihi a Cikin Fadar Masoyan Asali.
- MY Zanzo gareki domin warkar da raɗaɗi da xogin da zuciyata
- keyi akan kaunarki, ciwon ƙaunarki ne abinda ke fisgar
- xuciyata ta jefani cikin duniyar tunaninki, Shalele ƴar lele
- sarakiya mamallakiyar xuciyana mai sarautar zuciyata sakon
- ƙauna mai ɗauke da tambarin zuciyata zuwaga Queen ɗina kina Zuciyata.
- Masoyiyata abar kaunata ki sani ina sonki ina kaunarki son da nake miki har ya kai ga…..ko da idanuwana a rife suke ke nake gani idan na bude su ke nake son gani. Ko da ba na tare da ke ina jin motsinki a cikin jikina Lokachin da nake tinaninki, kadaici shi ya fiye min komai dadi. Me ya sa kina rayuwa a cikin jikina ni ma ina rayuwa a cikin jikinki amma duk da haka nake jin tsakaninmu da nisa?
- Sarauniyata taho gare ni ki kama hannuna ki furtamin kalmar kauna a cikin kunnuwana…na rayu saboda ke ki zo ki mutu a kai na…ki sani ni fa ko a lahira idan an tashe mu to ke nake so a matsayin matata….na samu biyayyarki me kuma ya rage zan roka a wajen ubangiji?
- kawai numfashi nake so ga ubangiji don mu yi soyayya mai dorewa ni da ke….fatana Allah.ya tsawaita mana rayuwa ya ke abar kaunata…wacce nake ganin sunan ‘ya’yan da zan haifa a cikin idanuwanki….fakina da idanuwana ba za su iya fada miki ko kwatanta miki adadin son da nake miki ba don tuni na shide a cikin sonki, na zama ke. I Love You Mai Sona
- Kece kadai acikin zuciyata,kece waddarashin ganinki kemai dani maraya.
- Tunda idanuna suka kalli kyakkyawar fuskar ki,kunnuwana sukaji daddadan sautin muryar ki zuciyata ta fantsama cikin kogin kaunar ki ya sahibata abin alfaharina.
- Idan ina tare da ke ko,online ko a Gidan ku ko a
- Gari farin cikina bayamisaltuwa na kanjikamar kada na tafi gida domin
- irin yadda nake son kasancewa tare da ke a kowanne lokaci ya mamaye dukkan wani burina. Hakika yawan sauraron muryar ki kadai ka
- iyasawa naso abani daki na tare a gidan ku, bana tunanin matsalar komai in har
- idanuwana nayin arba da kyakkyawar fuskar ki mai
- cike da annuri da haske kamar wata dan daren 14,
- ki kasance tauraruwa mai haskake gani na, nakan ji
- dadin muryar ki a duk sanda kika furta man Kalmar so.
- Lallai ni yau na zama bawan soyayya wanda nake ta fangima da fangan
- fangan a cikin tafkin dausayin soyayyah wadda rasa ta zai iya tarwatsa dukkanin wani fatana da farin cikina.
- A duk sanda na kwanta bacci zuciyata zata shiga shiryo mani irin daddadar soyayyar da ya wakana a tsakanin nida ke, sai kawai in ga ina wani irin murmushi jin dadi saboda dace da nayi dake a matsayin masoyiyata.
- Amincin Allah ya tabbata ga amintacciya, Wacce zuciyata ta
- aminta da amincinta, Wacce nakeyiwa SON da bana yiwa
- kaina, wacce tazamto sarauniya me isashshen iko datake
- tafiyar da mulkinta a yalwatacciyar fadar zuciyata, Ina
- Tabbatar miki bawata bayanki, Ke kaɗai ce tawa.
- Soyayya na iya chanja mutum, domin ita Soyayya ba'a ganin,
- balle a koreta ko a hana ta shiga zuciya. Ba'a Cewa Soyayya
- ga yadda ake so, sai-dai kayi yadda take so. Ba'a Shiri wa
- Soyayya, ko babu shiri Idan taxo kamar mutuwa haka zata
- shiga Zuciyar mutum. Duk wanda yayi so dan Allah to shine
- keda riba, cikin Soyayyar ki babu sirki, na gani kuma na
- gamsu kuma na Tabbatar da ke me ƙauna tace ta hakika, ki
- sani, ni bazan taba son wata ƴa mace wacce bake ba, domin
- zuciyata bazata taba jindadin zama da wata ƴa sama dake
- ba, duk wani jin daɗin duniya bai damen ba indai babu ke.
- Rayuwata Fansarki ce, Zuciyata Tini ta Rikirkice, Kunnuwana
- Sun ƙi Karban zance, idanuwa na sun so su makance, duk
- sanadin Soyayyar da kika amince mini, Mulkin zuciyar Shine
- aiki na, samun farin cikin ki jindaɗi nane, Murmushinki
- Annashuwa Ce ga zuciyata, Duk ranar da kikai fishi Dani
- banida kwanciyar hankali, Ni Bawa ne ga Zuciyar ki.
0 Response to "Kalaman Soyayya Na Shekarar 2023"
Post a Comment