Kalaman Soyayya Na Farkon Haduwa
Friday, July 8, 2022
1 Comment
Kalaman Soyayya Na Farkon Haduwa
- Kyautar Kalaman So Daga Bakinda Baya Gajiya Da Ambaton Furucin Harafin Dake Fitar Da Sakon Gaisuwar Girma Agareki.
- Budemin Nashigo Kofar Zuciyarki Da Sannu Zan Zamo Dauwamammen Farin Cikin Da Zai Bunkasa Dukkan Wani Farin Cikin Rayuwarki
- Assalamu Alaiki Yake Hakikar Halittar Da Bayananina Suke Nufi. Nazo Da Murna Zuwa Murmushi Da Farin Cikin Shaukin Samun Damar Ganin Kyawun Nasabarki.
- ya mai sanarda xuciyata ruwan kalamai masu da ddamin xuciyata da haka yasa banida burin dayahuce kixama burin rayuwata,yamai amintarda sakon xuciyata da shaukin kauna,yamai martabar cancikin kogin dayake da ruwa mai cike da tsantsar kalaman kaunarki. yamai sanyin klaman da suke sanyaya ruhina,yamai rantsarda xuciyata acikin xuciyarki da launin Kalmar son da tafito daga ruwan tsiron dayafara tsirowa acancikin filing dake canciki dahaka yasa nake bukatar kikawomin sinadarindake cikin ranki domin wannan tsiron yayi tsuron Kalmar sonki, sai Allah yasake hadamu nangaba.
- A duk inda kika je ki tabbatar da cewa ina biye da ke, ko da ban zo a zahiri ba to kuwa zan zo miki a cikin bacci, ke ma za ki bayyana a cikin mafarki na, mu kasance a tare da juna, cikin wani lambu mai cike da furanni mabambanta launi. Begenki shi ne abun yina a kullum
- SO wani halittane da baeda yare,SO wata kalmaceda batada fassara,SO wani kogine da baeda karshe,SO wata rijiyace maetarin xurfi kuma gaduhu saewanda yay dace shike samun haske,SO wani makami ne da ake yakar zukatan masoya dashi,
- SO wani sirrine dayake boye axukatan masoya, hakika duk xuciyar da take soyayya itace yantacciyar xuciya,kyakykyawar zuciya itace wacce babu yaudara acikinta, zuciyar da tae nasara kuma itace wacce takeson mae sonta tsakanida Allah,ya Allah kahaskaka annashuwa acikin ta ameen daga naku harkullum Nura Danladi.
- Kicemin Marhabun Yaka Taho Dan Gata Zuciyata Kazo Zan Baka Ruwan Hawayen Idanuwana Suna Kwaranyane Sanadin Nemanka.
- A lokuta da yawa, kalmomi sukan gagari furtawa, domin bayyanar miki da adadin yadda sonki yake kara mamaye zuciya ta a kullum. Bana fatan zuwan ranar da zan gaza wajen nemo kalmomin da zan furta miki cewa INA SON KI. Hmm! Karda Ki Manta Da Ni a Rabon Naman Sallah. Barka Da Babbar Salla Masoyiya ta.
- Annashuwa Da Shauki Ne Zasu Biyo Baya Farin Ciki Marar Misalin Adadi Shine Zai Rufe Dukkan Wasu Kofofin Damuwata
- Zuciyata Tana Miki Sallama Ta Masoya Jinin Dake Kara Kuzari Ajikina Shima Yana Ladabin Gaisuwa Agareki.
- A lokacin da na fara ganinki, sai da na rintse idanuwana domin fahimtar cewa, shin a zahiri nake ganin ki, ko kuma kawai kin gifta ne ta cikin tinani na. Lallai ke din ta daban ce, kina da wata baiwa wadda ba kowa ne zai gane hakan ba, daga ciki akwai ta zazzakar murya da tattausan murmushi. ina kaunarki.
- Yar Asalin Kyau Mai Dirar Hanci Siriri Matsakaici Kinada Kyawun Halitta Da Tsarin Iya Kwalliya Akan Burgewa
- Sonki Ne Kadai Akan Tsarin Dukkan Tunanina Komai Nisan Dare Da Tsawon Wuni Iya Wuya Tunaninki Ne Akan Kwakwalwata.
- Ina son wasu abubuwa guda uku a rayuwata:- Rana da wata sai kuma mafi soyuwa daga cikinsu a gare ni shine ke. Ina son rana ne domin ta haskaka mini safiya, ina son wata domin ya haskaka min dare, ina sonki ne domin mu rayu tare har abada. Barka Da Babbar Sallah Masoyiya ta.
- Kallon Tsakiyar Idanuwanki Suna Saukar Da Sabuwar Ni,ima Acikin Jikina Ta Hanyar Hakane Nake Kara Kaimi Wajen Ganin Nasamu Ganinki Akowace Rana.
- hakika banta6a yarda da cewar tattausan magana abace Mae gaggauta samarda nutsuwaba acikin xuciyaba sai alokacinda naji tsafta tattun maganganu dasuke fitowa daga sirrin bakinki sala_sala wadanda damatsanancin dadi muryanki me tashi tamkar kukam korayen tsintsaye cikin koren lambu take bayyane da matsanancin dadinta.
- Dauki Ki Amsa Sunankine Nake Ambato Tsananin Sonkine Yake Tsuma Zuciyata Shiyasa Bana Gajiya Wajen Yaki Da Dukkan Wata Damuwarki.
- Ke tauraruwa ce a cikin duniya, haka kuma ke duniya ce ga wani tauraro, zan so ki amince mu rayu a tare cikin shauki da ‘kaunar juna. Hmm! Zan kuma zo na kar6i nawa naman sallar. Barka Da Babbar Sallah
- Idan na kalli cikin idanuwan ki akoda yaushe rikicewa nake, Hasken ki yana sa naji inada sauran rayuwa, ina son ki sani babu abunda zai Fansheki a wurina. Domin kin riQe zuciyata.
- Akoda yaushe, a cikin ko wani hali, kece mai sani nishadi da farin ciki, ina sonki sosai har Zuciya ta, shiyasa bazan iya wuni guda ba tare dake ba.
- Baki ta6a rabuwa dani ba, baki ta6a gajiya dani ba, Motsina, Murmushi na, Kuka Na, Muhimmanci na, Koda Yaushe kina tare dani, kina kula dani, ina sonki sosai!
- Naga Haske a idanuwan ki, Yana haskawa tamkar taurarin dake samaniya yana haskamin haryar zuwa gareki. Ina sonki.
- Kin san me kika mini. Kinsan me kika fada mini, kin gigice saboda ni! Ko YausheIna mamakin taya haka ta faru, inason ki sani kece mafi girman kyautar dana ta6a samu.
- Kin fadi abunda nake son ki fada, kinyi abunda nake son kiyi, bansan taya kika aikata ba, amma ya burge ni, nagode da kika kasance cikin rayuwata.
- Kin bani dalilin kasancewa a raye lokacin da nake cikin kadaici, Har yanxu kina sani sa rai anan gaba, kina nunamin bazan Rayu idan bake ba, me zan nema idan ba ke ba? Zuciyata Mallakin ki ce!
- Kalaman ki da Dabi'un ki sun chanja ni, Naji dadi ke tawa ce, ni naki ne, wannan shaukin ne yake sakani farin ciki, Sahibata, kece Rayuwata!
- Bazan manta dake ba, nayi rashin ki a baya, amma yanxu gani kusa dake, zuciyar mu ta zamo daya.
- Ina Taskake Duk wani lokacin da muke tare, domin shine abun tinawata a Kullum, na ajiyesu kusa da zuciyata, Bazan taba mantawa dake ba.
- Kin nuna min asalin ma'anar Qauna, yadda take,Da yadda ake jin ta. Ina Sonki!
- Ranar dana Fara Ganin Ki, Zanen fuskar ki ta ya manne acikin zuciyata. Ranar da kika Fadamin, kina so na, Sunan ki Ya zamo dashe a zuciyata.
- Bana Tsammanin zan taba iya fadawa Soyayya da wata, kamar yadda na fada Soyayya dake ba. Bansan me nayi na Chanchanche ki ba, amma na tabbatar Zan Bi dake ta hanya mai kyau. You are mine!
- Nasan Ban Chanchanchi Soyayyar ki ba, amma kina sona, ban kamaci samun kulawarki ba, amma Yau gaki kusa dani kina kulawa dani, Ke Kyauta ce daga Allah. Nagode Abisa duk wata karrawa da kika nuna min.
- Ana Cewa Ba'a samun abunda ake so, Amma ina jin dadi ina sonki, kuma na sameki yanxu, Soyayyar ki agareni ta wuce darajar Zinare.
- Indai muna tare da juna, Zamu rayu cikin aminci, kasancewarki acikin Rayuwa ta ribace babba kuma wacce bata qarewa. Ina sonki Sosai.
- Ina farin ciki dake, kuma kina sani Farin ciki, kin chanja min rayuwa, dole na fadawa duniya ke nake so, Na sadaukar miki da rayuwata.
- Bazan Iya Fadan Lokacin Da na fada Soyayya dake ba, amma daga lokacin dana fara ganin ki nasan ke tawa ce, Ina Sonki.
- Soyayya Na girma a kowace rana, Ke kika koyamin yadda zan gudanar da rayuwata, Soyayyar ki kamar haske take a samaniya idan kika fito kowa sai ya kalla. Ina Sonki.
- Ganin ki yana Tabani a Zuciya, Haka Rashin ki Yana Tabamin Zuciya, ke wata kyauta ce da Allah ya Bani acikin duniyar nan. Ina sonki!
Thanks
ReplyDelete