Kalaman Soyayya Masu Janyo Dauwamammen Farin Cikin
Friday, July 22, 2022
Comment
Kalaman Soyayya Masu Janyo Dauwamammen Farin Cikin
- Kyautar Kalaman So Daga Bakinda Baya Gajiya Da Ambaton Furucin Harafin Dake Fitar Da Sakon Gaisuwar Girma Agareki
- Budemin Nashigo Kofar Zuciyarki Da Sannu Zan Zamo Dauwamammen Farin Cikin Da Zai Bunkasa Dukkan Wani Farin Cikin Rayuwarki
- Assalamu Alaiki Yake Hakikar Halittar Da Bayananina Suke Nufi. Nazo Da Murna Zuwa Murmushi Da Farin Cikin Shaukin Samun Damar Ganin Kyawun Nasabarki
- Kicemin Marhabun Yaka Taho Dan Gata Zuciyata Kazo Zan Baka Ruwan Hawayen Idanuwana Suna Kwaranyane Sanadin Nemanka
- Annashuwa Da Shauki Ne Zasu Biyo Baya Farin Ciki Marar Misalin Adadi Shine Zai Rufe Dukkan Wasu Kofofin Damuwata
- Zuciyata Tana Miki Sallama Ta Masoya Jinin Dake Kara Kuzari Ajikina Shima Yana Ladabin Gaisuwa Agareki
- Yar Asalin Kyau Mai Dirar Hanci Siriri Matsakaici Kinada Kyawun Halitta Da Tsarin Iya Kwalliya Akan Burgewa
- Sonki Ne Kadai Akan Tsarin Dukkan Tunanina Komai Nisan Dare Da Tsawon Wuni Iya Wuya Tunaninki Ne Akan Kwakwalwata
- Kallon Tsakiyar Idanuwanki Suna Saukar Da Sabuwar Ni,ima Acikin Jikina Ta Hanyar Hakane Nake Kara Kaimi Wajen Ganin Nasamu Ganinki Akowace Rana
- Dauki Ki Amsa Sunankine Nake Ambato Tsananin Sonkine Yake Tsuma Zuciyata Shiyasa Bana Gajiya Wajen Yaki Da Dukkan Wata Damuwarki
- Alokacinda Hasken Wata Ya Keto Gabatowar Asbahi Wani Sauyin Yanayine Yake Sauka Mai Dadin Sanyi Dake Ratsa Fata
- Gamsuwar Jiki Da Yanayin Annashuwar Ruhi Yana Haifar Da Tsantsar Kwanciyar Hankali Adaidai Lokacin Nutsuwa Tana Kara Samun Ma,abocin Kasantuwa Alokacin
- Kwatankwacin Debewar Kewar Irin Wannan Lokacin Nakeji Ajikina Aduk Lokacinda Nakejin Sautin Muryarki Tana Ratsa Kunnuwana
- Makurar Kalmomin Baki Sun Kure Wajen Kurewar Rerawa Dakuma Rubuta Sakonnin Dazasu Fahimtar Dake Irin Son Danake Miki Amma Har Yanzu Basu Ambaci Komaiba
- Hasken Zuciyarki Yana Kan Idona Idan Nayi Bacci Sannan Nayi Mafarkinki Hakan Yana Wadatar Da Zuciyata Samun Walwala Iya Tsawon Lokaci Mai Nisa
- Sallama Agareki Tareda Sako Na Musamman Wanda Yataso Daga Farkon Numfashin Zuciyar Dake Kiran Sunanki Akowane Bugun Numfashi
- Kin Isa Ayi Miki Komai Shiyasa Na Mallaka Miki Abinda Yafi Komai Muhimmanci Acikin Jikina Wato Zuciyata
- Na Gamsu Kuma Na Aminta Da Yawan Amanarki Shiyasa Na Damka Miki Amana Mafi Girma Acikin Rayuwata
- Kici Gaba Da Bani Kulawa Nikuma Zan Cigaba Da Kyautata Miki Iya Tsawon Adadin Kwanakin Numfashin Raina
- Kin Samu Kyakkyawan Matsuguni Acikin Raina Ina Alfahari Da Kasantuwata Acikin Rayuwarki Komai Wuya Zan Cigaba Da Kyautata Miki.
- Rabbi Sarki Mahallicin Bayi Nake Roko Yasanya Kina Cikin Koshin Lafiya
- tsamanin Sonkine Yake Dauke Da Al"audun Kafuwar Tarihin Rayuwar Kaunarki Wadda Ta Nashe Xuciyata Nakamu Da Tsananin Xillar Axabar Xumudin Sonki Wadda Hakan Ya Haifar Da Aukuwar Karuwar Begenki.
- Y'a masoyiyata Hauwa Mai kyakykyawan suna.
- Lallai Ba Shakka Sonki Xai Iya Xama Ajalina
- Musamman Idan Xuciya Ta Rasaki Babu Makawa
- Xan Bar Duniya Da Xanen Hotonki a Bangon
- Xuciyata.
- Ganin Kyakkyawar Fuskarki Kan Iya Samar Min Da
- Warakar Damuwa Da Bakin Cikin Xuciya, Duk Da
- Cewa Kyakkyawan Lafaxin Bakinki Shine Linxamin
- Dake Janye Ra'ayina Wajen Sha'awar Xama Kusada
- Ke.
- Ki Yarda Da Cewa Inasonki Kuma Baxan Sauya
- Ra'ayina Va Koda So Da Qauna Xasu Ratsa Jiki Da
- Jijiyar Jini.Kece Daya Tilo.
- Tarihi a Cikin Fadar Masoyan Asali.
0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Janyo Dauwamammen Farin Cikin"
Post a Comment