Daukar Ma'aikata: First Bank ya Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata Mai Taken "FirstBank Graduate Trainee Recruitment 2022"
Daukar Ma'aikata: First Bank ya Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata Mai Taken "FirstBank Graduate Trainee Recruitment 2022"
FirstBank Graduate Trainee aiki ne da aka shirya musamman don sabbin waɗanda suka kammala karatun digiri na farko da shekarunsu na ƙasa da 27 ko kuma wadanda suka kammala karatun babbar darajar HND, ita dai wannan damar ta daukar Ma'aikata masu kwalim Digiri na class lower division ko HND upper credit zasu iya cikewa.
Abubuwanda Ake Bukata A Wajan Cikewa
Dole ne a cika waɗannan sharuɗɗa masu zuwa:
- Mafi ƙarancin daraja shine kwalin Digiri na farko Second Class Honours (Lower Division) ko HND (Upper Credit) a kowane fanni.
- Dole shekarun mai nema su kasance kasa ko dai-dai da shekaru 27 daga 30 ga Yuni 2022
- Mafi karanci kredit 5 (ciki har da Turanci da Lissafi) a cikin Babban Sakamakon Karatu n Sakandare Certificate Examination (SSCE)
- Kammala NYSC a lokacin da ake nema
Yadda Zaku Cike
Domin cike wannan daukar ma'aikatan Bankin First Bank kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
https://gradtrainee.firstbanknigeria.com/AppRegistration/RegisterBiodata
Tuntuba
Idan kuna da wasu korafe-korafe ko cin karo da kowane ƙalubale a yayin aikace-aikacenku kuyi amfani da adireshinda ke a kasa domin tuntuba helpdesk@jetrecruiter.ng ko ku kira wadannan lambobin 09168106532, 08126489618, 09121581794 ko kuma ku aika sakon WhatsApp ta 09168106532.
0 Response to "Daukar Ma'aikata: First Bank ya Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata Mai Taken "FirstBank Graduate Trainee Recruitment 2022" "
Post a Comment